Kwankwaso ya naɗa Kofa da Johnson a matsayin jami’an yaɗa labaran takararsa
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya amince da naɗin Abdulmumin Jibrin Kofa da Ladipo Johnson a matsayin jami'an yaɗa...
Majalisar Dokokin Adamawa Ta Umarci Gwamnatin Jihar Takai Ɗauki Yankunan Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa
Majalisar dokokin Jihar Adamawa Hukumar ta umarci gwamnatin jihar Adamawa da shugabannin kansilolin Shelleng, da Guyuk, Numan, Demsa da Lamurde da su kai kayayyakin...
EFCC Ta Kama Wasu Matasa 7 Bisa Zargin Damfara a intanet a Abuja
Jami'an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ta EFCC, sun kama wasu matasa 7 da ake zargi da damfara...
Hana Sana’ar Acaɓa Gwamnati Za Ta Rasa Kuɗin Shiga Mai Yawa, Ta’addanci Zai Ƙaru—- Hajiya Hauwa Inuwa
Daga Habu Rabeel, Gombe. Hajiya Hauwa Muhammad Inuwa, tsohuwar yar Takarar kujerar Sanatan Gombe ta arewa a jam'iyyar Accord tace tana mai kira ga gwamnati...
Ambaliyar Ruwa Ta Kwashe Gidaje 350 Da Kayan Abinci a Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Ambaliyar ruwan sama ta kwashe gidaje 350 da kayan abinci na amfanin gona a kauyukka...
Dan Barde Ya Gana Da Kungiyar Tsofin ‘Yan Takarar Majalisar Jiha a PDP
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Habu Rabeel, Gombe Ɗan takaran Gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Gombe, Alhaji Muhammad Jibrin...
Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki
Goya jakar baya musamman tsawon awanni na iya zama sababin ciwukan jiki kamar ciwon wuya, kafaɗa da baya. A wani lokacin ma idan maratayan...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 22
Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 22 Tafiya nake ba kowa kasancewar safiya ce sosai, sai...
Gwamnatin Zamfara Ta Haramta Hawa Babura, Ta Ce Duk Wanda Aka Gani a Sama a Harbe
Duba da sake tabarbarewar tsaro a Zamfara, Gwamna Bello Mattawale a ranar Litinin ya haramta hawan babura daga karfe 8 na dare zuwa 6...
PDP Shiyyar Kudu Maso Yamma Sun Jijjina Tare Da Tabbatar Da Goyon Bayan Su Ga Ayu
Masu ruwa da tsaki da sauran muhimman yan siyasa daga bangaren shiyyar Kudu maso Yamma sun jijjina tare da bayyana cikakken hadin kai da...











