Rikicin PDP: A Kyale Wike Yayi Duk Abinda Ya Ga Dama—-Sule Lamido
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce babu wani laifi da aka yiwa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kuma a rabu da shi...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 25
HAƊIN ALLAH Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 25 Tana zaune ta buga uban tagumi, kowa...
‘Yan Sanda Sun Kama Barawon Da Ya Saci Mashin 15 a Asibitin UDUTH Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta samu nasarar kama barawon da ya saci Mashin 15...
Zanyi duk mai yiwuwa wajen yaki da shan kwaya a Nijeriya– Aisha Buhari
Daga Ibrahim Hamisu, Kano. Uwargidan shugaban Nijeriya Hajiya Aisha Buhari ta ce sai inda karfinta ya kare wajen yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi a...
Kwanan nan za mu sakar wa kamfanonin jiragen sama na waje dala miliyan 464 da su ka maƙale — Gwamnati
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin ganin an gaggauta sakin dala miliyan 464 na kamfanonin jiragen...
Crude oil surveillance Contract: Northern Coliation backs Tampolo nocks counterpart
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The Coliation of Arewa Civil Societies groups has back the award of surveillance of crude oil pipeline by Nigerian National Petroleum...
Juya min magana a kai, ban ce zan baiwa jihohi ragamar jami’o’in gwamnatin tarayya ba — Atiku
Ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba zai miƙa wa gwamnatocin jihohin kasar ragamar tafiyar da jami'o'in gwamnatin tarayya...
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 24
HAƊIN ALLAH Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* *AUNTY FAUZAH YAR AMANAH AVAILABLE* *_Oh ni kawata kullum shiga kike ta Alfarma da...
Rundunar sojin Nijeriya ta fara bincike kan kisan Sheikh Goni Aisami
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kaddamar da bincike kan kisan da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jihar Yobe, Sheikh...
Kotu Ta Tura Matashin Da Ya Yi Silar Rasa Kafar Fatima a Sakkwato Gidan Yari
Daga Aminu Amanawa a Sakkwato. Kotun majistare dake a Sakkwato ta tasa keyar Aliyu Sanusi Umar matashin da ake zargi da yin tuƙin ganganci da...











