Sanata Lawan Babban Jigo ne Wajen Ganin Nijeriya Ta Ci Gaba Da Wanzuwa Ƙasa Ɗaya—Gwamnan Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayyana shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Ahmad Lawan, a matsayin jigo wanda ya bayar...
Buɗe Kasuwar Zamani: Sanata Lawan Ya Baiwa ‘Yan Kasuwa Tallafin Miliyan 200 a Yobe
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Gwamnan jihar Yobe Hon. Mai Mala Buni tare da Sanata Lawan sun...
Gwamnonin Kudu Har da Wike Sun Yi Matsaya Mulki Ya Koma Yankin a 2023—-Gwamnan Ebonyi
Gwamnan jihar Ebonyi, Injiniya Dave Umahi, ya kalubalanci gwamnonin kudu da su fito su gaskata cewa baki ɗayansu suna bayan shugaban ƙasa na gaba...
Yadda Za Ki Hada Banana With Mango Juice Na Musamman
*Zee Sabo kitchen* Banana With Mango Juice Abubuwan buqata 1_Ayaba 2_Mangwaro 3_Kamshi Yadda za'a hada Za'a bare Ayaba a cire bakin dake tsakiyarta sai a yanka ta kanana, shi ma mangwaro...
Security: Buhari has invested much in security ,welfare of IDPs says Bagudu
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu says President Muhammadu Buhari has made tremendous investments in security from 2015 to date. The governor also noted...
APC Governotorial Candidate Empower 500 Farmers In Niger
From Awwal Umar Kontagora, In Minna. Hon. Mohammed Umar Bago's quest to restore the dignity of Agribusiness in the state was again demonstrated earlier today...
Ina Amsar Wayar Masoyana Sama Da Dubu Biyu A Rana Ɗaya—Mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ban Taɓa Rubuta Waƙa Ba Kafin Na Rerata, Cewar Kawu Ɗan Sarki Mai Wakar 'Ingallo' Daga Jamilu Dabawa. Shahararren Mawaƙin Soyayyar Kuma Wanda Tauraruwarsa Ke Haskawa,...
Gwamnan Bauchi Ya Rabawa Manyan Sakatarori Sabbi Motoci Don Ƙarfafa Musu
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya raba sabbin motoci ga sabbin manyan sakatarorin ma'aikatu da hukumomin gwamnati da gamayyar ƙungiyoyin kwadago. Da yake...
Gwamnatin Yobe Ta Gyara Gadar-Katarko Wadda Ambaliyar Ruwa Ya Ruguza
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe. Bayan sama da kwanaki uku ta na aiki tukuru, injiniyoyi a Ma’aikatar Ayyuka ta Yobe sun yi nasarar gyara Gadar Katarko,...
2023: Dan Takarar Gwamna A PDP Ya Yi Alkawarin Rage Talauci A Yobe
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe Dan takarar gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar PDP Hon. Shariff Abdullahi, ya yi alkawarin bullo da tsare-tsare wajen rage radadin...












