Ma’aikatan Kula Da Zirga-zirgar Jiragen Sama Sun Hana Tashin Jirage a Kano
Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...
Yajin-aiki: Rikakkun Farfesoshi da SANs 46 Za Su Kare ASUU a Kyauta a Gaban Kotu
‘Ya ‘yan kungiyar ASUU wadanda sun kware a harkar shari’a za su kare malaman jami’a a shari’ar da za ayi tsakaninsu da gwamnatin tarayya....
Kebbi Government donates 100 million to Hisbah to enhance its societal services
Kebbi State Government has donated one hundred million naira to Hisbah group to enhance its operations and services to ensure societal wellbeing. Governor Abubakar Atiku...
WANI GIDA: Labarin Soyayya Mai Rikitarwa, Fita Ta Uku
WANI GIDA*(GIDAN GADO)* *RUBUTAWA DA TSARAWA* *ZAINAB MUHAMMAD**(Indian Girl)* *BIS-MILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM* *Page 5&6* Koda ta shiga gidan ba wanda taiwa magana ta wuce ɗaki ta aje jaka da hijab ɗinta...
Boko Haram: ‘Yan Matan Chibok 98 Suka Rage a Hannun ‘Yan Ta’adda—Hukumar Soji
Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram. A...
‘Yan Nijeriya Miliyan 60 Ke Fama Da Tabin Hankali
Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke fama da...
Mun kama masu laifi 331 a wata ɗaya—Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano
Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta kama mutane akalla 331 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin wata guda. Kwamishinan ƴan sandan jihar,...
Mahaifan Fatima Da Ta Rasa Kafarta Sun San Da Wannnan?
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Sama da wata daya kenan al'amari na ban tausayi da kada zuciya ya samu daliba...
Sheikh Ahmad Gumi Yayi Maganarsa Ta Farko Kan Kama Dan Jarida Tukur Mamu
Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga Hukumar tsarin farin kaya, DSS, ta gaggauta sakin Tukur Mamu ko ta kai...
Gov Bagudu sympathises with victims of bandits attack, flood victims
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu, this Friday embarked on a sympathy visit to Zuggu village in Andarai District of Maiyama local government...












