2023: Dan Majalisar Dokoki a Sakkwato Ya Sha Kaye a Kotun Daukaka Kara
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Dan majalisar dokokin jihar Sakkwato Alhaji Aminu Bodai ya sha kaye a kotun daukaka kara...
Tallafin Man Fetur Ba Mai ɗore Wa Ba Ne –Kungiyar Dillalan Mai Ta Kasa
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa (lPMAN), ta ce tallafin da ake biya a kan man fetur ba dawamamme ba ne. Mike...
Za Mu Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Tallafawa Kiyon Dabbobi A Nijeriya—Shugaban Majalisar Dattawa
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya sha alwashin cewa zauren majalisar dattawan Nijeriya zai yi kokarin tabbatar da...
Ba Zan Manta Da Rawar Da Atiku Ya Taka A Zaɓen 2015—-Jonathan
Jonathan ya ce bai manta da rawar da Atiku ya taka a zaben 2015 ba Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce babu wanda ke...
Fargaba Ta Sanya ‘Yan Kasuwar Canji Kin Karbar Dalar Amurka A Adamawa
Masu fafutukar kawo sauyi a jihar Adamawa na kin amincewa da kudaden kasashen waje daga kwastomomi saboda rashin tabbas da ake samu a kasuwar...
Yari Denies Speculations, Urges Supporters To Vote For APC From Top To Bottom
By Aminu Abdullahi Gusau Former governor of Zamfara State Abdulaziz Yari Abubakar, has dismissed speculations as false, that he is nursing a divided opinion to...
Jami’an Tsaro Sun Kashe Shahararren Dan Bindigaar Da Ya Addabi Mutanen Kaduna
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Shahararren Dan Bindigar Nan Wanda Ya Addabi Jihar Kaduna Dogo Maikasuwa Ya Gamu Da Ajalinsa ...
Abdulaziz Yari Ya Fadi Wanda Yake Son Ya Samu Nasarar Zama Gwamnan Zamfara A 2023
Duk Mai Sona ya zabi APC daga sama har kasa----Abdulaziz Yari Tsohon Gwamnan Zamfara Abdul'aziz Abubakar Yari ya musanta maganar da ake yadawa cewa yana...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Mai Ban Al’ajabi, Fita Ta 33
HAƊIN ALLAH Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 33 A motar kowa kallon Jiddah yake,...
Gwamna Buni ya tallafawa marayu 200 da N50,000 kowanne
Daga Muhammad Maitela, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni ya umurci Ma’aikatar Kirkiro Hanyoyin Tattalin Arziki da Ayyukan ta baiwa zawarawa 400 tallafin...












