Dogariyar Matar Gwamnan Kebbi Ta Rasu
Dogariyar Matar Gwamnan Kebbi Ta Rasu Allah Ya Yi Wa Dogariya 'Yar Sandan Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu rasuwa. Sufeto Hassana Sule ta...
Rijistara Kotun Shari’ar Musulunci a Neja Ya Mutu Hannun ‘Yan Bindiga
Rijistara mai kula da dukkanin bayanan harkokin Kotun shari'ar Musulunci da ke Ibbi, karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, Mallam Namaru, ya rasu. Daily Trust...
Zaben Cike Gurbi:Tambuwal Na Cikin Tsaka Mai Wuya a Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Hukumar Zabe mai zaman kanta waton INEC ta saka ranar 15 ga wannan watan Assabar...
WHO ta shirya wa ‘Yan Jarida taron karawa juna sani na kwanaki uku a Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Hukumar lafiya ta duniya (WHO) da hadin gwiwa da Ma'aikatar lafiya ta jihar Yobe, a ranar Laraba sun shirya taron karawa...
Rerun Election:- Zamfara PDP Calls On Members To Vote For Ikira, Others
By Aminu Abdullahi Gusau The acting Chairman of Zamfara state chapter of Peoples Democrtaic Party Hon, Mukhtar Lugga has enjoined the eligible voters in the...
Zaɓen cike-gurbi na Adamawa: Wata ƙungiya ta bukaci INEC da ta yi adalci
Gamayyar kungiyoyin goyon bayan Gwamna Ahmadu Fintiri sun yi kira ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC da ta sake gudanar da...
A Ƙarshe Dai Adam Zango Ya Baiwa Matarsa Takardar Saki
Gudun Zuwa Kotu Ta Sa Adam A. Zango Ya Baiwa Matar Sa Safiyya Chalawa Takardar Saki * Yadda Junaidiyya ta shirin 'Gidan Badamasi' ta zama...
Tambuwal Appoints Caretakers In 23 Local Government Of Sokoto
Gov. Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state has approved the appointment of twenty-three caretakers of local government areas (LGAs) in the state. This, according to...
Rashin baiwa Amaeci kyautar bikin ranar haihuwarsa na ɗaya daga cikin laifuka na a NPA — Hadiza Bala
Tsohuwar shugabar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya, NPA, Hadiza Bala Usman, ta ce ɗaya daga cikin dalilan da ya sa tsohon...
‘Yan Bindiga Sun Zaftare Kudin Fansan Da Suke Nema Na Mutane 85 a Zamfara
Ƴan bindigan da suka sace mutum 85 a ƙauyen Wanzamai, cikin ƙaramar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun amince su karɓi N20,000 a matsayin...












