Court Sacks Governor Abdullahi Sule Of Nasarawa
The Nasarawa State Governorship Election Petition Tribunal has sacked Abdullahi Sule as the Nasarawa State governor. Two out of the three justices of the panel...
Gwamnatin Kano Ta Fara Baiwa Dalibai Mata 20,000 Duk Wata
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta fara bayar da tallafin Naira 20,000 ga ɗalibai mata 45,000 domin tallafa wa ilimin ƴaƴa mata tare...
Kungiyar Kwadago Ta Ce Babu Ja Da Baya a Yajin Aikin Da Take Shirin Shiga
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bukaci daukacin al'ummar Najeriya da su shiga cikin "gangamin neman yanci", inda ta dage cewa za ta shiga...
Zargin Canye Kudin Tallafin Man Fetur: SERAP Ta Maka Gwamnonin Najeriya 36 Kara a Kotu
An gurfanar da ɗaukacin gwamnonin jihohin Najeriya 36 a gaban kotu, sakamakon gazawar su na bayar da bayanai kan tallafin N72bn da gwamnatin tarayya...
Ni Da Gwamna Mun Tattauna Wasu Dubaru Da Za Mu Bi Don Kawo Zaman Lafiya a Gabascin Sakkwato—-Sanata Lamido
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya ziyarci Sanata Ibrahim Lamido a gidansa dake Abuja in da suka yi ganawa ta musamman ta...
Federal Government, Labour Unions Agree On The Following
i) The Federal Government has announced N25,000 only as provisional wage increment for all treasury-paid federal government workers for six months. ii) The Federal Government...
Nigeria@63: Gov. Aliyu tasks citizens on patriotism,sacrifice
Governor Ahmed Aliyu of Sokoto State has tasked Nigerians on the need to be more patriotic in the interest of the nation. Governor Aliyu described...
Zamfara Gov’s Wife Sponsors Education Of Boy Who Vows To Avenge His Father’s Murder By Bandits
By Aminu Abdullahi Gusau. Zamfara State Ministry of Women, Children and Social Development will sponsor the education and welfare of a 6-year-old boy whose video...
Kotu Ta Tabbatar Da Zaben Gwamnan Sakkwato Ahmad Aliyu
Kotun sauraren korafin zaben 2023 wadda ta zauna domin jin bahasin kalubalantar zaben Gwamnan jihar Sakkwato Alhaji Ahmad Aliyu da mataimakinsa Idris Muhammad Gobir...
Kotun Zaben Gwamnan Jihar Sokoto Za Ta Yanke Hukunci a Ranar Asabar
Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamnan Sokoto ta sanya ranar 30 ga Satumban 2023, a matsayin ranar da za ta bayyana hukuncin da ta yanke...











