Limami Ya Fusata a Mimbari, Ya Soki Malaman da Suka Tallata Tikitin Muslim Muslim
Sheikh Abubakar Umar Musa Rijiyar Lemu wanda aka fi sani da Iman Kandahar ya yi huduba da ta zagaye kusan ko ina. Yanzu haka ana...
Scholarship for Nigeria Students – SNEPCo National University Scholarship Award
The Shell Nigeria Exploration and Production Company Limited (SNEPCO), the operator of Oil Mining Lease 118, in collaboration with Nigerian Agip Exploration, TotalEnergies Nigeria,...
Mun bai wa jihohi fiye da naira biliyan 570 don tallafa wa talakawa- Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya ta bai wa jihohin ƙasar 36 fiye da naira biliyan 570 domin faɗaɗa shirye-shiryen tallafa wa...
National Protest: N P J commend Peaceful Protest in respective states
The Network of Peace Journalists (NPJ), along with other peace-building groups such as Community Peace Observers (CPOs)commends the peaceful protests recorded in various states...
#EndBadGovernance: Amnesty International Ta Yi Tir Da Kama Matasa 81 a Sokoto
Ƙungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam ta Duniya Amnesty International ta yi tir da kama matasa 81 da 'yan sanda suka yi a jihar Sakkwato kamar...
Gwamnati ta ɗage dokar kulle a Barno
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ɗage dokar taƙaita zirga-zirga da aka sanya a jihar, bayan fashewar bom a Kawori ya yi sanadiyyar...
Sarkin Musulmi ya ba da umarnin fara duban watan Safar
Mai Martaba Sarkin musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya ba da umarni ga al'ummar musul,mi da su fara duban watan Safar daga gobe Lahadi 29...
Gwamnatin Sakkwato ta sayawa kowane kwamishina motar miliyan 58?
Gwamnatin jihar Sakkwato ta kashe kudi biliyan 1.764 wurin sayen motoci 30 da za a baiwa mambobin majalisar zartarwa ta jiha a watanni uku...
Lauyan kungiyar da ke jagorantar zanga-zanga ya nemi a janye nan take
Lauyan kungiyar 'Take it Back Movement' da ke jagorantar zanga-zanga, Adegboruwa ya bukaci masu zanga-zangar da su janye inda ya bayyana kaduwa kan asarar...
‘Yan Sanda sun kama mutane 81 Kan Zanga-zanga a Sakkwato
Rundunar 'yan sandan jihar Sakkwato ta fitar da sanarwar kama matasa mutum 81 da suka sabawa doka a lokacin gudanar da zanga-zanga a ranar...











