JAJI REMAINS AN ACTIVE MEMBER OF THE APC AND ARDENT SUPPORTER OF PRESIDENT TINUBU
By Aminu Abdullahi Gusau. The Zamfara State chapter of All Progressive Congress APC, Honourable Aminu Sani Jaji faction has today make it clear that Honourable...
most of those occupying public offices in Nigeria lack the character to lead the country—-Obasanjo
Former President Olusegun Obasanjo has said most of those occupying public offices in Nigeria lack the character to lead the country rather they should...
Har yanzu ba mu ga tirela 20 ta shinkafa da gwamnatin Tinubu ta ce ta aiko mana ba- Jihar Abia
Gwamnatin jihar Abia ta ce har yanzu gwamnatin tarayya bata bayar da tirelar shinkafa 20 ba ga jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar, Prince Okey...
Tsohon shugaban Ƙaramar hukuma ya bar PDP zuwa APC a Sakkwato
Tsohon shugaban karamar hukumar Isa Alhaji Alhaji Abubakar Yusuf Dan'ali ya bar jam'iyar PDP ya koma APC a jihar Sakkwato. Mataimaki ga Sanata Ibrahim Lamiɗo...
Kano Holds Prayers Against Hunger Crisis
The national special prayer and Qur’anic recitation against hardship and hunger in the country was observed in Kano, on Saturday. Daily Trust gathered that the...
Sojoji sun hallaka ‘yan ta’adda sama da 100 a Nijeriya
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun sami nasarar halaka mutum fiye da 100 a sassan kasar, wadanda ake zargin ƴan ta'adda ne, sun...
Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Datse Babban Titin Kano Zuwa Maiduguri
Ambaliyar da aka samu sakamakon mamakon ruwan sama ya yanke babban titin Kano zuwa Maiduguri a dai dai tsakanin ƙauyukan Malori da Guskuri a...
Bayani Kan Yadda Aka Sace Sarki Tare Da Mutane 104 a Sokoto
A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da...
Ƴar kasuwa ta yanke jiki ta fadi bayan ta zubar da kuɗin ta N275,000 a Abuja
Wata ƴar kasuwa mai suna Gladys Ibrahim ta yanke jiki ta fadi bayan da ta yi zubar da kuɗin ta har Naira dubu 275...
Gwamnatin tarayya za ta dawo da ci gaba da aikin titin Abuja zuwa Kano
Ministan ayyuka, David Umahi ya ce gwamnatin tarayya za ta dinga biyan kamfanin gine-gine na Julius Berger Naira Biliyan 20 duk wata domin kammala...











