Matsalar tsaro: Yadda Shugabannin ‘Yan Bindiga Ke Jagorantar Zaman Lafiya a Zamfara 

0

Sannu a hankali zaman lafiya na ci gaba dawowa a wasu ƙauyukan da ƴan bindiga ke riƙe da su a jihar Zamfara.  Hakan ya faru...

Gwamna a Arewa Ya Yi Amai Ya Lashe Kan Fara Biyan Ma’aikata Sabon Albashin N70,000 

0

Gwamna Abdullahi Sule ya ce jihar Nasarawa ba ta da ƙarfin tattalin arzikin da za ta biya ma'aikata sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000....

Baya ba zane: MDD ta buƙaci a tsagaita wuta a Gaza domin a yi wa yara rigakafin Polio

0

Hukumomi a Majalisar Ɗinkin Duniya sun buƙaci a tsagaita wuta na kwana biyu zuwa bakwai a Gaza domin a bayar da damar yi wa...

Ruwan Sama Sun Yi  Ambaliya a Garuruwan Kebbi

0

i Ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka fara tun ranar Alhamis da daddare har zuwa yammacin ranar Juma'a ya kai ga rugujewar wata...

Nigeria’s inflation figure has recorded its first decline in 19 months

0

According to a report by the National Bureau of Statistics (NBS), inflation dropped to 33.40 percent in July when compared to the 34.19% recorded...

Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗaliban ilimin likitanci  sama da 20 a Benue

0

' Sama da daliban koyon ilimin likitanci da likitancin hakora su 20 tare da wani jami’i wasu ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su...

Gwamnan Kano ya nemi tallafin gidauniyar Qatar wajen magance matsalolin da suka shafi al’umma

0

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nemi tallafin gidauniyar tallafi ta kasar Qatar wajen magance kalubalen da ake fuskanta a fannin samar...

Ni ba mai fada da cikawa ba ne—-Gwamnan Sakkwato

0

Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu ya musanya maganar da ake yi kansa cewa shi Gwamna ne mai fada da cikawa. Gwamnan Sakkwato ya yi...

Gov, Lawal Receives FCET Governing Council, Describes The College As A Platform That Produces Qualified Teachers 

0

By Aminu Abdullahi Gusau. Governor Dauda Lawal has described the Federal College of Education (Technical) as a platform that nurtures and produces qualified teachers for...

Abin da ya sa aka samu karancin Man Fetur a Sakkwato

0

  Alamu na nuni da cewa akwai karancin man fetur a kasar Nijeriya ta dalilin manyan 'yan kasuwa sun daina dauko Man saboda  farashinsa na...