WATA UNGUWA: Fita Ta 30
BABI NA TALATIN A cikin yanayin jimami da rashin makama, Biba ta gama tattare yan tsumokaranta tsaf, ta ja akwatinta ta fita tana karatun wasiƙar...
A watanni 17 Tinubu da mataimakinsa sun yi tafiya sau 41 a ƙasashe 26
A watanni 17 da hawan su mulki, Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da Mataimakin sa, Kashim Shettima sun yi tafiya sau 41, inda su ka...
Sojoji sun hallaka ƴan fashin daji biyu da suka zo daukar kudin fansa
Sojoji sun harbe ƴan fashin daji guda biyu har lahira a yayin da suka yi yunkurin karbar kudin fansa na Naira 1.5 na mutane...
WATA UNGUWA: Fita Ta 29
BABI NA ASHIRIN DA TARA Bayan fitar Irfan a mota bai zame ko'ina ba sai kafar yaɗa labarai mafi kusa da shi, ya gabatar musu...
Gwamnatin Taraiya ta gargaɗi ƴan Nijeriya akan furucin da ke ɓata sunan ƙasar
Gwamnatin Taraiya, ta bakin Minsitan Yaɗa Labarai da Tarbiyyar Al'umma, Mohammed Idris ta gargadi ƴan Nijeriya da su guji yin furuce-furuce da ke ɓata...






