Sokoto Government partner with Saudi Arabia on Islamic propagation
Sokoto State Government says it is ready to partner with Saudi Arabia in the propagation of Islam. Gov. Ahmed Aliyu gave this assurance when he...
Ƙungiyar Dattawan Arewa ta yi watsi da kudurin dokar sake fasalin haraji na Tinubu
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi watsi da kudurin dokar sake fasalin haraji, tare da gargadin cewa yana barazana ga hadin kan kasa. Kungiyar...
Security: 1,000 Motorcycles for Kano Police Command
To enhance policing across the 44 Local Government Areas (LGAs) of Kano State, I facilitated 1,000 motorcycles to the Kano State Police Command today. The...
Ana Rigimar Lamido da Wamakko, Sarkin Musulmi Ya Fadi ‘Yan Siyasan da Za a Yi Koyi da Su
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bayyana abin da ya kamata Sokoto ta koya daga makwabciyarta jihar Kebbi. Sarkin Musulmin ya...
Ɗan majalisar wakilai a Kebbi ya kaddamar da ba da tallafin kudin karatu da Laptop ga dalibai 200
Dan majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Zuru Fakai Danko Wasagu Sakaba da ke jihar Kebbi Hon Kabir Tukura ya kaddamar da rabon kudin...
Za a ci gaba da bai wa jihar Rivers kason ta na wata-wata – Ofishin Akanta Janar
Ofishin Akanta-Janar na Tarayya ya ce Jihar Ribas za ta karɓi kuɗin rabon tallafin kuɗaɗe daga gwamnatin tarayya bayan daukaka kara da gwamnatin jihar...
Abin da Gwamnan Sakkwato ya fadawa jami’an Hisabah 130 bayan kaddamar da hukumar
Gwamnatin Sakkwato ta sake farfadowa da hukumar Hisbah a jihar in da ta dauki jami'ai 130, maza 118 da mata 12 don gudanar da...
Gwamnatin Kano ga Alƙali Amobeda: Ba ma son ka jagoranci shari’ar zaɓen ƙanan hukumomi don ba za kai mana adalci ba
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi Mai shari’a Simon Amobeda na Babbar Kotun Tarayya da nuna son zuciya a shari’ar zaben kananan hukumomi da aka...
Gov. Aliyu inaugurates Hisbah corps, warns against witch-hunt of innocent citizens
Gov. Ahmed Aliyu has inaugurated the Sokoto State Hisbah Corps, with a call on them not to which-hunt innocent citizens in the line of...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da hakimin kauye a jihar Kaduna da wasu 14
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da yin garkuwa da hakimin kauyen Ungwan Babangida, da wasu mutane 14 a karamar hukumar Kauru ta...










