Sokoto SSG loses daughter, 3 grandchildren,house help to fire incident 

0

The Secretary to Sokoto State Government, Muhammad Bello Sifawa, has lost his daughter, her three children and a house help to an early morning...

An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara

0

An kashe kasurgumin ɗan ta’adda, Sani Rusu, a Zamfara Sojojin Bataliya ta 1 a Arewa Maso Yamma, ƙarƙashin 'Operation Fansan Yamma', sun kashe wani kasurgumin...

‘Yan Bindiga Sun Taso Mutanen Zamfara a Gaba, Sun Saka Haraji Mai Tsoka

0

  'Yan bindiga sun lafta haraji mai tsoka kan mutanen wasu ƙauyuka a jihar Zamfara. Ƴan bindigan da ke aiki a ƙarƙashin jagorancin wani tantirin...

PDP Ta Hango Abin da Zai Faru Idan ba Ta Karbi Mulki ba a 2027 

0

  Kwamitin gudanarwa na ƙasa (NWC) na PDP ya fara hango nasarar da jam'iyyar za ta iya samu a zaɓen 2027.  Kwamitin na NWC ya ba...

Akalla shaguna 50 sun kone a kasuwar Kara ta Sakkwato

0

An samu tashin gobara a kasuwar Kara ta jihar Sakkwato in da shaguna kusan 50 suka kone bayan tashin wutar a cikin daren Jumu’a,...

‘Yan ta’adda sun kashe shugaban riƙo na Miyetti Allah tare da yin garkuwa da matansa da ‘yar sa

0

Ana zargin ƴan ta'adda sun kashe shugaban rikon kwarya na Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah a Jihar Katsina, Alhaji Amadu Surajo. Haka kuma, sun kashe...

  50 shops destroyed, 132 Grinding Machines in Sokoto Kara Market fire

0

  The Sokoto State Government will set up a committee to assess the extent of damage caused by the outbreak of fire at Sokoto Kara...

NDLEA ta kama mutane da miyagun ƙwayoyi a jihohin Kano, Lahadi, Kwara da Ribas

0

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kama wasu manyan mutane da kuma kama miyagun kwayoyi a fadin jihohin Legas, Kwara, Kano,...

An saki ‘yan Najeriya 3 bayan shafe watanni 10 a gidan yarin Saudiyya bisa laifin safarar miyagun kwayoyi

0

An sallami wasu mata uku ‘yan Najeriya da aka kama tare da gurfanar da su gaban kuliya bisa zargin aikata laifin safarar miyagun kwayoyi...

Ɗanyar Guba: Cigaban 3–4

0

Ba ita ta farka ba sai wajajen ƙarfe takwas da rabi na safe, a maimakon ta buɗe ido da addu'a a kan leɓɓanta sai...