Karuwanci na ƙaruwa tsakanin tsofaffin kamammun Boko Haram – Kwamishina

0

Lawan Wakilbe, kwamishinan ilimi, da kimiyya da fasaha, da kirkire-kirkire a Jihar Borno, ya yi gargadi kan yawaitar karuwanci tsakanin tsofaffin wadanda kungiyar Boko...

Rikicin Masarauta: Gwamnatin Kano ta shawarci Aminu Ado da jami’an tsaro da su yi biyaiya ga hukuncin kotun Ɗaukaka Ƙara

0

Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da jami'an tsaro da sauran ɓangarori da su yi baiyaiya...

Kano Government Hails Appeal Court Ruling on Emirate Council Dispute

0

The Kano State Government has expressed profound satisfaction with the recent Court of Appeal judgment, which upheld its reforms in traditional institutions and reversed...

Mu na fama da matsanancin ƙarancin ma’aikata – NAFDAC

0

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, NAFDAC, ta koka kan matsanancin ƙarancin ma'aikata. Da ta ke ganawa da manema labarai a Legas...

Danyar Guba: Fita Ta 7 da 8

0

Page 7&8     Bayan awa huɗu suka fito daga lakca lokacin ana kiran sallar azahar. Wannan ɗalibar da ta ja ta mai suna Fatima ita ce...

Hare-Haren ‘yan bindiga suna addabar mutanen Zamfara a Kwanannan

0

Hare-haren ‘yanbindiga sun sake kunno kai a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, bayan kwashe wani lokaci mai tsawo ana samun saukin matsalar tsaron. A...

Ɗangote ya ɗaukarwa ‘yan Nijeriya alƙawali kan man Fetur 

0

Akwai Yiyuwar farashin man fetur ya sauka Dangote ya sha alwashin wadata yan Najeriya da wadataccen mai daga kasashen waje. Matatar man Dangote na kara...

A joint operation led by men of Department of State Security has rescued another 4 victims

0

  They were rescued following an operation carried out at the Bandits' Den by the team. In an interview,one of the rescued victims Malam Umar Umar...

Kotun Ɗaukaka ƙara ta yi watsi da umarnin da kotun taraiya da ta soke dawo da Sarki Sanusi 

0

Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin...

Governor Yusuf Pays N16 Billion to Kano Pensioners, Flags Off Third Phase

0

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has reaffirmed his administration’s commitment to the welfare of retirees with the commencement of the third phase...