Bai dace a dinga ɓata sunan Fulani ba – Gwamna Yusuf
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce ɓatanci da ake yi wa Fulani a fadin kasar bai dace ba. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Sojoji sun kashe dan Turji sun lalata maboyar makamansa a Zamfara
Sojojin Nijeriya sun kashe dan Bello Turji shugaban 'yan ta'adda a maboyarsa a Zamfara. Majiya ta tabbatar da rundunar soja Fansar yamma ce takai harin...
Death toll hits 86 in Niger State
The death toll from the tanker explosion which rocked Dikko in Gurara Local Government Area of Niger State has hit 86. At least 55 persons...
Fashewar tankar mai ya yi sanadiyar mutuwar mutane 77 a Neja
Mutane saba’in da bakwai sun rasa rayukansu a wani fashewar tankar mai Jihar Neja. Wannan mummunan al’amari, wanda ya faru a yau Asabar, ya jefa...
LISSAFIN KADDARA: Fita Ta 3 & 4
LISSAFIN KADDARA: *Ibnatu Sulayman* *DEDICATED TO SHAMSIYYA USMAN MANGA* P*3&4 Gaba daya Umma ta rude ta gigece a cikin wanda suka kawo Khadija kuwa kowa yayi shiru suna...
Yadda sulhun tsagaita wuta tsakanin Hamas da Isra’ila ta kasance
Jiya Laraba ne da dare, 15 ga watan Rajab, 1446 AH, 15/01/2025, kasar Katar ta sanar da amincewar kungiyar Hamas game da sulhun tsagaita...
Gwamnnatin Tinubu Ta Fadi Lokacin Fara ba Kananan Hukumomi Kudadensu Kai Tsaye
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana lokacin da za a fara ba ƙananan hukumomi kuɗaɗensu kai tsaye. Fadar shugaban ƙasan ta bayyana cewa daga wannan...
Fire Broke Sokoto Timber Market
A fire broke out early Tuesday at the Sokoto Timber Market, just two weeks after a similar incident. The cause of the fire remains unknown,...
50 Million: Gov Idris fulfills financial promises to Legionnaires, Widows, Orphans, and Corps Members
The Kebbi State Governor, Comrade Dr. Nasir Idris, Kauran Gwandu, has fulfilled his financial commitments to ex-service personnel (Legionnaires), widows of fallen military personnel,...












