Kan Zargin Dukan mahaifnsa ya gurfana gaban kotu shi da mahaifiyarsa

0

Uwa da danta, wadanda ake zargin sun lakaɗa wa da mahaifin yaron duka sun gurfana a gaban wata kotun Majistare da ke Ojo a...

Majalisar Koli Ta Addinin Musulunci Ta Fadi Amfanin ‘Qur’anic Festival’ ga Najeriya

0

Majalisar Kolin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), ta bayyana dalilan goyon bayanta ga 'Qur'anic festival' da aka shirya yi a Abuja, ranar 22 Fabrairu, 2025....

Ƴansanda sun fake da barazanar tsaro ne kawai don su hana Maulidin Tijjaniyya – Gwamnatin Kano 

0

Gwamnatin Jihar Kano ta zargi ƴasanda da kokarin hana taron addini na na dariƙar Tijjaniyya na shekara-shekara a jihar, inda ta ƙaryata cewa akwai...

Abin da ‘yan majalisar waƙillai suka yi bayan rasuwar mutane 77 a jihar Neja

0

Tawagar 'yan majalisun dokokin Najeriya sun jajantawa gwamnatin jihar Naje bisa iftila'in gobarar tankar mai da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 77 a jihar. Yan...

Ba za mu sasanta da ƴan ta’adda ba – Gwamnatin Katsina 

0

Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaryata rahoton cewa ta na sansanta wa da ƴan fashin jeji, sakamakon rahoton cewa ta na sasanta wa da ƴan...

Fire Broke Sokoto Timber Market

0

A fire broke out early Tuesday at the Sokoto Timber Market, just two weeks after a similar incident. The cause of the fire remains unknown,...

“Ku Yi Hattara”: Gwamnatin Sokoto Ta Ankarar da Jama’a kan Sabuwar Barazanar ‘Yan Ta’adda

0

  Gwamnatin jiihar Sokoto ta gargadi mazauna yankin gabashin jihar da su kasance masu taka tsantsan game da ƴan ta’addan da ke guduwa.  Gwamnatin ta yi...

UNICEF Confirms Over 5 Million Children From Nigeria’s Northwest, Northeast Are Suffering From Acute Malnutrition 

0

By Aminu Abdullahi Gusau. United Nations Children’s Fund (UNICEF) has reported that nearly 5.4 million children under the age of five in Nigeria’s northwest and...

Dawakin Tofa da yankin Kano ta arewa, ba mu da kamar  Sunusi Bature—-Hon. Mai Kaza 

0

Daga Ibrahim Hamisu, Kano. Tsohon dan takarar Kansila a mazaɓar  Dawanau Honarabul Abdullahi Ado Mai Kaza ya bayyana babban daraktan yada labarai da wayar da...

2027: PDP Ta Kara Fadawa Cikin Rikici

0

Rikicin cikin gida na ci gaba da zama kalubale ga jam'iyyar PDP game da taron kwamitin zartarwa da ake shirin yi a Najeriya. Zaman...