KAEDCO: Ana Fama da Matsin Rayuwa, an Kori Ma’aikata Kusan 1,000 a Kaduna

0

  Al'ummar jihar Kaduna sun shiga duhu bayan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na jihar (KAEDCO) ya kori ma’aikata 900.  Rahotanni sun bayyana cewa kamfanin ya fara...

Ka sani cewa wa’adin ka a matsayin Sufeto-Janar na Ƴansanda ya ƙare,  MURIC ta gargaɗi Egbetokun

0

Kungiyar Kare Haƙƙin Musulmai ta Ƙasa (MURIC) ta yi gargaɗi kan yiwuwar ƙarin wa’adin aiki ga Sufeto Janar na Ƴansanda,  Kayode Egbetokun. A cikin wata...

AMFANIN KANUNFARI A LAFIYAR MUTUM

0

KANUNFARI  Ana Jiƙa shi a ruwa adinga sha yana maganin ciwon ƙoda Ana haɗa shi da tazargade a jika idan yajiƙu asha yana maganin infection Ana jiƙa...

AMFANIN FUREN TUNFAFIYA GA MATA

0

```Za ki samu furen tunfafiya ɗanyen furen tunfafiya ki gyarasa in kin gyarasa saiki wanke bayan an wanke sa sai a babballe itacen dake...

ƊANYAR GUBA: FITA TA 17&18

0

ƊANYAR GUBA Page 17 & 18 Tafe suke a hanya da misalin ƙarfe 8:30 na dare suna nufar titi, lungun da suke ciki ya yi tsit...

Masu rajin haɗa maja don kada APC na yin hakan ne don ba su samu muƙami ba – Masari 

0

Aminu Masari, tsohon gwamnan jihar Katsina, ya ce babu wata madafa a Nijeriya sama da jam’iyyar APC. Masari ya yi wannan jawabi ne a jiya...

‘Yan Nijeriya su karɓa da haƙuri, amma ƙarin kuɗin wutar lantarki  na nan tafe – Fadar Shugaban kasa

0

Olu Verheijen, mai ba da shawara ta musamman ga Shugaba Bola Tinubu kan makamashi, ta ce farashin wutar lantarki a Najeriya zai karu cikin...

A na yi mu na jin daɗi’, APC a tsakani PDP yayin da rikici ke ƙara ruruwa a jam’iyyar adawar

0

A yayin da ake fama da rikicin shugabanci a babbar jam’iyyar PDP adawa PDP, jam’iyyar APC mai mulki ta bayyana jam’iyyar adawa a matsayin...

FIRST SUCCESSFUL KIDNEY TRANSPLANT PERFORMED AT UDUTH SOKOTO 

0

History has been made at the Usmanu Danfodiyo University Teaching Hospital (UDUTH) in Sokoto as the institution successfully carried out its first-ever kidney transplant...

CISLAC Commend Lake Chad Basin Governors forum, Urges unity to addresses challenges

0

By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has congratulated the successful hosting of the Fifth Lake Chad Basin Governors’ Forum in...