Ƴansanda sun fara zanga-zangar neman ƙarin albashi na masu aiki da waɗanda su ka...

0
'Ƴansanda sun fara zanga-zangar neman ƙarin albashi na masu aiki da waɗanda su ka yi ritaya An hangi Omoloye Sowore, ɗan gwagwarmaya kuma tsohon ɗan...

Gwamnatin tarayya na aiki don bunƙasa kasuwancin magungunan gargajiya, in ji Daraktan NIPRD

0
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana aiki don amfani da kuma kasuwancin magungunan gargajiya. Da yake magana a ranar Lahadi cikin wata hira da Kamfanin...

Gwamnan jihar Katsina, Radda ya yi haɗari a mota

0
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya yi haɗari a mota a kan titin Katsina zuwa Daura a jiya Lahadi. A wata sanarwa da Sakataren Yaɗa...

“Where’s the 24/7 Electricity You Promised Nigerians?” – ADC Asks Tinubu

0
"Where’s the 24/7 Electricity You Promised Nigerians?" – ADC Asks Tinubu   If It’s Loud, It’s NewsFlash! The African Democratic Congress (ADC) is calling out Bola...

ANA BARIN HALAL.:Fita Ta Uku

0
ANA BARIN HALAL.: *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE* *BISMILLAHI RAHMANI RAHIM* *PAGE* 3 Duk yadda mamie ta kai da son ta raba tsakanin ƙawancen mu da Habibah...

ANA BARIN HALAL.: Fita Ta Biyu

0
*STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE* *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* Don Allah a mun uzuri na chanja sunan book ɗin daga *AMINAN JUNA* zuwa *ANA BARIN HALAL*........

Tsaro: Zamfara za ta zagaye makarantun Sikandare 40 da Katanga

0
Gwamnatin jihar Zamfara a wani shiri na inganta tsaro da kare kayan gwamnati a makarantun Sikandare na fadin jihar kan wannan ta bayar da...

Apology to Aisha Buhari

0
Farooq Kperogi. Although I absolutely should have foreseen it, I honestly didn’t anticipate the profoundly painful consequences that my July 16 Facebook update titled “Aisha...

Tinubu za mu zaɓa a 2027 – Sarkin Daura

0
Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Umar, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya kasance zabin da Masarautar Daura ta fi so a zaben shugaban...

ƘADDARA TA: Fita Ta 18

0
 ƘADDARA TA         Na*Jiddah S Mapi* *Chapter 18* *wayyo hanuna jama'a na gaji, gaskiya nayi kokari free pages dayawa haka? nayi kokari ko? to...