Zulum Ya Ba Da Motoci 100, Babura 500 A Matsayin Tallafi Ga Masu Keke...
Daga: Abdul Ɗan Arewa
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Asabar, a Maiduguri, ya karɓi bakuncin masu aikin ‘Keke NAPEP’ inda a...
A lokacin da Kasuwar Sakkwato ta kone gaba daya a cikin wata shida na...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi kira ga mutane su zama masu...
Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga
Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Wata sanarwa da mai taimaka wa ministan...
Haɗuwar Sanusi Da Wike Baya Da Alaƙa Da Siyasa
Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi ya kai ziyara a gidan gwamnatin jihar Rivers jim kaɗan bayan kammala taron Maulidin Sheikh AHMADU TIJJANI (RTA) na...
Mahaifin Kakakin Majalissar Dokokin Zamfara Ya Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga
Alhaji Abubakar, mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Honarabul Nasiru Magarya ya mutu yayin da yake a tsare hannu masu garkuwa da mutane.
Mahaifin Kakakin...
Jagororin PDP suna lallaɓar Mark da Maƙarfi da Sule Lamiɗo a shugabanci jam’iya
Wasu jagorori a jam'iyar PDP sun fara lallaɓar tsohon shugaban majalisar dattijai David Mark da tsohon gwamnan Kaduna Ahmed Maƙarfi da tsohon Gwamnan Jigawa...
Shugaba Buhari zai tafi ƙasar Habasha a ranar Litinin
Shugaba Buhari zai tafi ƙasar Habasha a ranar Lahadi
Daga : Janaidu Amadu Doro.
Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi kasar Habasha waton Ethopia domin halartar taron...
Nan Ba da jimawa Ba Za a Magance Matsalar Tsaron Da Ke Addabar Nijeriya—–Sanata...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa...
Mata suna Yin Lalle Ba Don Kwalliya Kadai ba
“Idan kana da kyau ka kara da wanka”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Kwalliyar Lalle musamman ga ’yan mata jigo ne...
Funkaso abinci mai ban al’ajabi
FUNKASO
Aisha Basheer Tambuwal
aishabasheer2017@gmail.com
Barka da wannan lokacin uwar gida da amarya harma da ‘yan mata masu bibiyar wannan shafi na GIRKE GIRKE, har wa yau...












