Zan Sadaukar Da Kujerata Domin Zaman Lafiyar Katsina——Sarkin Katsina

0
Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman, ya bayyana cewar zai iya sadaukar da kujerar shi, idan har hakan zai sanya a samu...

Wata 7: Masu Lalura ta Musamman Sun Yi Kira Ga Gwamnatin Sakkwato Ta Biya...

0
  Kungiyar masu lalura ta musamman da suka kunshi Makafi ta Guramu sun yi kira ga gwamnatin jihar Sakkwato ta biya bashin alawus dinsu da...

2023 Rigimar Siyasa Ta Fara A Sakkwato: A Cikin Mutum 13 Ne Ake Sa...

0
      'Yan siyasa a jihar Sakkwato sun fara kallo da hasashen a cikin mutum 13 daya daga cikinsu zai gaji kujerar gwamna bayan kammala wa'adin...

Bai Kamata ‘Yan Majalisunmu Suna Barin Abin Da Yake Hakkin Al’umma  Yana Wucewa Ba’a...

0
  (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Wannan wata tsohuwar hira ce da Dakta Balarabe Shehu Kakale ya yi   da Jaridar Aminiya...

Hanyoyin Magance Matsalar Tarbiyar Yara A Wannan Zamani

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); A wannan zamanin da muke ciki, tarbiyar yara sai dada gurbacewa take, wanda ya sa...

Matsalolin Da Yawan Kwalliyar Zamani Ke Haddasawa Jikin Mata

0
                                                           (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});      Bayanai daga kwararrun masana...

Sheikh Abduljabbar Kabara Ya Ƙalubalanci Lauyoyin Da Ke Kare shi A Kotu

0
Daga: Comrade Musa Garba Augie. Fitaccen malamin addini musuluncin nan a Kano Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya nuna rashin gamsuwarsa kan yadda sabbin lauyoyinsa ke...

PDP A Arewa sun amince Iyorchiya Ayu ya zama shugaban Jam’iyar Na Ƙasa

0
  Jagororin Jam'iyyar PDP a Jihohin Arewa 19 sun amince da zaɓen tsohon shugaban majalisar dattawa ta Ƙasa, tsohon ministan Ilmin Najeriya, tsohon ministan Muhalli,...

Buhari Ya Tarbi Mataimakin Gwamnan Anambra Da Ya Canza Sheka Zuwa Jam’iyyar APC A...

0
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Laraba ya tarbi mataimakin gwamnan jihar Anambra, Nkem Okeke, a fadar shugaban kasa da...

Jam’iyyar PDP A Zamfara Ta Koka Kan Shirin  Hanasu Buda Sakatariya

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Jam'iyyar PDP jihar zamfara ta koka kan bita da kullin da akeyi masu tun lokacin...