Rikicin Shugabancin Jam’iyya: APC Ta Dare Gida Biyu A Naija
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Babangida Bisallah, Minna
A daidai lokacin da ake tunkarar babban zaben 2023, jam'iyyar APC...
PDP Ce Za Ta Karɓi Mulki Hannun APC A 2023——-Atiku Abubakar
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana yaƙininsa cewa 'yan Najeriya za su...
Zan Yi Wa Kowa Adalci A Gorancina—- Shugaban APC A Kano Tsagin Shekarau
Sabon shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Ahmadu Haruna Zago, wanda aka gudanar da zabensa jiya Asabar, daga tsagin tsohon gwamnan jihar Kano...
Bai Kamata Addini Ya Zama Hujjar Rikici A Kaduna Ba—–El-Rufai
Daga: Abdul Ɗan Arewa
Gwamna Nasir El Rufa'i na Jihar Kaduna ya kaddamar da Majalisar Kula da Wa'azin Addinai don jagorantar gudanar da wa'azin addini...
An Saki Sarkin Bungudu Bayan Share Kwana 32 A Hannun Yan Ta’adda
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Aminu Abdullahi Gusau.
Mai Martaba Sarkin Bungudu (Sarkin Fulanin Bungudu) Alhaji Hassan Attahiru ya samu...
Siyasa: PDP Da APC Na Zaɓar Shugabanninsu A Jihohi
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Manyan jam'iyyun siyasar Najeriya na APC da PDP na gudanar da zaɓukan fitar da shugabanninsu a matakin jihohi a yau...
2023: Mulkin Nijeriya Ba Na Wasu Gungun Mutane Ba Ne Su Kadai—Tambuwal
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatar da cewa ba wasu gungun mutane a cikin...
Alƙali Ya Ba Da Umarnin Rataye Mijin Da Ya Kashe Matarsa Kan Ɗumame
Babbar kotun jihar Kano ta yankewa magidanci Aminu Inuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya kan samunsa da laifin kashe matarsa kan ɗumame.
Aminu, wanda mazaunin...
Aljannu Sun Sumar Da Matan Amarya A Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
'Yan matan wata amarya a garin sifawa ƙaramar hukumar Bodinga Aljannu sun sumar da...
Shugabanni A Matakin Jiha: APC Sakkwato Ta Aminta Da Zaɓen Sulhu Babu Hamayya
Shugabanni A Matakin Jiha: APC Sakkwato Ta Aminta Da Zaɓen Sulhu Babu Hamayya
Taron masu ruwa da tsaki da jam'iyar APC ta gudanar a ofishinta...










