Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 50 a Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayar da sanarwar kashe 'yan bindiga 50 a Saulawa Farin Ruwa kan hanyar fita karamar hukumar Birnin Gwari a...
Bagudu Ya Yabawa Sojoji Saboda Jajircewa Su Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro Da Ya...
Daga: Abdul Ɗan Arewa.
Gwamnan jihar Kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya yabawa rundunar sojin Najeriya bisa namijin kokarin da take yi na tabbatar da...
Jikanyar Sardauna, Hajiya Hadiza Shehu Kangiwa Ta Rasu
Allah Ya yi wa Hajiya Hadiza Shehu Kangiwa, babbar jikar jikar Sardauna, Ahmadu Bello rasuwa.
Aminiyar marigayiyar, Hajiya Binta Tafawa Balewa ta shaida wa Manhaja...
Na Biya Naira Biliyan 30 Na Bashin Da Gwamnatin Baya Ta Ciyo—–Gwamnan Bauchi
Daga: Abdul Ɗan Arewa Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce gwamnatin jihar ta biya Naira biliyan 30 daga cikin basussukan da gwamnatocin baya suka...
Yawaita shara a jihar Sakkwato al’umma sun nemi gwamnati ta taimaka musu
Jama’ar jihar Sakkwato musamman wadanda ke kan Titin Maituta cikin birnin jiha sun nuna matukar damuwarsu yanda shara ke yawaita a ba tare da...
Buhari Ya Soke Hukumomin Man Fetur DPR Da PPPRA Da PEF A Najeriya
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Gwamnatin Najeriya ta ce ta soke hukumomi uku a ɓangaren mai kamar yadda sabuwar dokar man fetur ta tanada.
Dokar, wadda...
Buhari Ga ‘Yan Jarida: Ka Da Ku Ba Da Rahoton Rashin Tsaro Kamar Yadda...
Daga Abdul Ɗan Arewa.
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), ya shawarci kafafen yada labarai da su yi magana kan sautin, abun ciki,...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 65 A Kasuwar Goronyo
‘Yan bindiga sun kashe sama da mutum 65 a babbar Kasuwar Goronyo a karamar hukumar Goronyo a jihar Sakkwato.
"Mahara sun shigo a kasuwar ne...
2023: Sarkin Gwandu Ya Faɗawa Tambuwal Abin Da Yake Son Shugabannin Arewa Maso Yamma...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
A lokacin da ake tunkarar babban zaɓen 2023 a Nijeriya an nemi shugabanni daga Arewa...
‘Yan bindiga Sun Kai Hari A Kasuwar Goronyo
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
'Yan bindida dauke da miyagun makamai sun kai hari a Kasuwar Goronyo a karamar hukumar...












