Bukin Kirismati:Ba Zan Yi Sanyin Guiwa Ba Wajen Kare Dukiya Da Rayukan Jama’a- Inji...
Bukin Kirismati:Ba Zan Yi Sanyin Guiwa Ba Wajen Kare Dukiya Da Rayukan Jama'a- Inji Gwamna Neja
Daga Babangida Bisallah, Minna
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar...
Yadda Ake Haɗa Wainar Fulawa Mai Haɗe Da Garin Banbara
Wainar fulawa mai haɗe da garin banbara
Kayan haɗi;
FulawaBanbaraMaggicMaiAttaruguAlbasa
Yadda ake haɗawa.
Dafarko ƴar uwa zaki tanadi fulawarki da garin banbara, zaki ɗibi garin banbararki kwatankwacin yadda...
Babban Buri:Fita Ta Biyar
BABBAN BURI
MALLAKAR DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.
SADAUKARWA GA AISHA IDREES ABDULLAHI {SHATU} MARUBUCIYAR MATAR ABDALLAH.
FITOWA TA BIYAR.
Bayan shekara ɗaya.
Zuwa lokacin Aminu ya yi aure harda samun...
CUT OUT COOKIES
BASAKKWACE'Z KITCHEN
INGREDIENTSButter kofi 1 (250grm)Simas kofi 1Sugar Kwai 4Milk kofi 1Baking powder cokali 1 (tspn)Flour kofi 4Vanilla cokali 1 (tspn)ko kuma duk irin flavour...
Karshen Zamani:Yanda Ɗa Ya ƙona Mahaifiyarsa Har lahira A Neja
Mazauna unguwar Darusalam dake Minna, Jihar Neja sun tashi cikin kaɗuwa da firgici bayan da wani matashi, Steven Jiya, ya bankawa mahaifiyarsa, Comfort Jiya...
Xmas/New Year:Gov. Bagudu calls for peaceful coexistence, unity, patriotism, prayers
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu has felicitated with Christians in the State as they celebrate this year's Christmas.
The Chairman Progressives Governors 'Forum,...
APC Ta Kasa Ta Sanya Barista Sa’adatu Yanusa Cikin Kwamitin Shirya Babban Taron Mata...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Shugaban Kwamitin rikon kwarya na jam’iyar APC a matakin kasa Gwamnan Yobe Mai Mala Buni...
Ina Aka Kwana Kan Gidan Miliyan 700 Da Gwamnatin Sakkwato Ta Sayawa Majalisar Sarkin...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Jama’ar jihar Sakkwato a lokacin sun bayyana abin da gwamnatin jihar Sakkwato ta yi na...
Bikin Kirsimeti: Lawan Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Su So Juna Da Addu’ar Zaman Lafiya
Daga Babangida Bisallah, Abuja.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya taya kiristoci murnar zagayowar ranar bikin Kirsimeti da suke yi don tunawa da ranar da...
Yadda Ake Haɗa SAMOSA Na Alfarma
BASAKKWACE'Z KITCHEN
KAYAN HADIfilawa kofi 2Ƙwai 2butter spoon 1Baking powde spoon1albasa 2nama kofi 1maggigishiricurrymaispices
YADDA ZAKI HAƊAAunty na ki soya niƙaƙƙen nama Sama sama tareda albasa,...












