Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Bashir Tofa Ya Rasu
Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa Bashir Tofa Ya Rasu
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar NRC, Alhaji Bashir Tofa ya rasu.
Wata majiya da ga...
Ɗalibban Makarantar Islamiyya 21 ‘Yan Sanda Sun Kuɓutar Da Su A Zamfara
Rundunar 'yan sanda a Jihar Zamfara ta ce ta damƙa wasu ƙananan yara 21 da ta kuɓutar, bayan mahaifansu sun tura su zuwa karatun...
Dole Fa Gwamnati Ta Yi Dokokin Aure A ƙasar Hausa— Dakta Mus’ab Isah Mafara
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Rubutawa: Dakta Musab Isah Mafara.
Ba labaran da ke baƙanta min rai ko yaushe na ziyarto...
Sabon Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Kwankwaso Da Ganduje
Lokacin da Ganduje ya kai wa Kwankwaso ziyarar ta'aziyyar rasuwar ƙaninsa a kwanannan dai-dai lokacin da ake ta raɗe-raɗin yin sulhu tsakanin tsohon gwamnan...
Wike Ya Goyi Bayan Gwamnan Bauchi Ya Tsaya Takarar Shugaban Ƙasa A 2023
Gwamnan Rivers Nyesom Wike, ya ce jam'iyarsa ta PDP matuƙar tana son samun nasara a zaɓen 2023 tau ta tsayar da Gwamnan Bauchi Bala...
Yadda Ake Dafa Miyar Agusi Ta Musamman
MOMMYN MUS'AB CLASSIC FOOD & GYARAN JIKIYADDA AKE DAFA MIYAR AGUSHIIngridiantegusiNama AlbasaMaggiMai Tumatur
Kayan kamshi Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wutaIdan...
Babban Buri:Fita Ta Sha Biyu
BABBAN BURI
MALLAKAR DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.
SADAUKARWA GA AISHA IDREES ABDULLAHI {SHATU}.
FITOWA TA SHA BIYU.
`````Ganin kamar bata numfashi ne ya sanya ni duƙewa a gurin kana...
Samar Da Wurin Wasa Na Zamani A Sakkwato:Wamakko Ya Yabawa Dan Kwallon Nijeriya
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yabawa dan kwallon Nijeriya Abdullahi Shehu kan samar da filin...
Nafisa Abdullahi Ta Fita Daga Shirin Labarina Mai Dogon Zango
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta ce ba za ta ci gaba da fitowa...












