Matashi Ya Kashe Kansa A Jigawa
Rundunar 'yan sandan Jihar Jigawa ta ce wani matashi ɗan shekara 25 ya kashe kansa a ƙaramar hukumar Taura dake jihar.
Kakakin Rundunar Ƴan sandan...
Tambuwal Ya Naɗa Kwamishinoni Biyu A Gwamnatinsa
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya aikewa majalisar dokokin jiha sunayen mutum biyu da yake son a amince da su zaman kwamishinoni a...
2023: Atiku zai yi wa’adin mulki ɗaya ne kawai—-Dokpesi
Shugaban kwamitin ƙwararru na yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar, Raymond Dokpesi, ya nemi goyon bayan a bar Atiku Abubakar ya yi zangon mulki ɗaya...
Hanifa:Da Zaran Kotu Ta Yanke Masa Hukuncin Kisa, Zan Sanya Hannu A Kashe Shi—-Ganduje
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya yi alkawarin mutunta dokar da kundin tsarin mulki ya tanada a matsayinsa na gwamnan wajen sanya...
Buhari Ya Dakatar Da Shirin Cire Tallafin Man Fetur Sai Yanda Ya Yi
Ministar Kudi, Zainab Ahmed, ta ce gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin cire tallafin man fetur a karshen watanni ukun farko na 2022.
Ministar ta...
An Gabatar Da Makashin Hanifa A Gaban Kotun Majistire
Abdulmalik Tanko, mamallakin makarantar Noble Kids Academy, wanda ya yi garkuwa da ɗalibarsa mai shekaru 5, Hanifa Abubakar, ya gurfana a gaban Kotun Majistare...
APC A Ta Fitar Da Kuɗin Fom Ɗin Tsayawa Takarar Zaɓen Ƙananan Hukumomin Katsina
Kuɗin Fom ɗin Shiga Takarar Zaɓen Kananan Hukumomin Jihar Katsina da za'a gudanar a watan Afirilu na wannan shekarar na jam'iyyar APC.
Shugaban ƙaramar hukuma...
Bagudu lauds WACOT Rice for transforming economic landscape of Kebbi
Kebbi State Governor,Senator Abubakar Atiku Bagudu has commended an International Rice Milling Firm, that is based in Argungu, WACOT Rice Nigeria Limited for transforming...
Shettima:Wannan Lokaci Ne Yakamata Buhari Ya Sakawa Tinubu
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Sanata Kashim Shettima, ya ce lokaci ya yi da yakamata a...
Mahara Sun Kashe ‘Yansanda 2 Sun Tafi Da Wani Dan kasuwa A Jigawa
Rundunar 'yan sandan Jihar Jigawa ta ce wasu mahara da ba a san ko su waye ba sun kashe jami'an ta biyu tare da...











