Majalisar Shura Ta Baiwa Shekarau Sharuɗɗa 5 Na Sauya Sheka Zuwa PDP
Majalisar ta Shura ta gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau, ta gindaya sharudda guda 5 na sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar PDP.
Sharuɗɗan sun kasance wani ɓangare...
Jaririn ya yi kuka? Me ye makomar rashin kukan nan-take?
Kukan jariri da zarar an haife shi muhimmin abin sauraro ne ga uwa, ungozoma da dangi. Kuka yana nuna cewa jariri a raye ya...
YANDA ZA KI HADA PINEAPPLE AND CUCUMBER JUICE MAI SHEGEN DADI
@BASAKKWACE'Z KITCHENPINEAPPLE AND CUCUMBER JUICE MAI SHEGEN DADIINGREDIENTSAbarbaCocumberFlavorSugerMETHODZaki yanka abarbar ki ,ki markaɗa ta a blender, se ki tace,ki zuba a kwano,ki markaɗa kokumba...
YANDA ZA KI HADA PINACOLADO NA MUSAMMAN
PINACOLADO INGREDIENTSKwakwaAbarba ko leman zakiSugarFlavour na abarbaMETHODDa farko zaki goga kwakwa da abun goga kuɓewa,se ki markaɗa a blender sai ki zuba ruwan sanyi ki...
YANDA AKE HADA MILK SHAKE MAI DADIN GASKE
@BASAKKWACE'Z KITCHENMILK SHAKE INGREDIENTS.Oval tine or miloFlavorSugarMadaraMETHODDa farko za ki zuba madarar gari a kwano, sai ki zuba milo ko ovaltine, sai ki zuba ruwa...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 23
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
*Sosai nake jin farin cikin yadda littafin nan ya samu karɓuwa ga mutane maza...
Yawaitar Hare-Haren ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 465 A Cikin Wata Guda A Najeriya
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Daya daga cikin kungiyoyin farar hular da ke bibiyar lamurrar harkokin tsaro...
Sojoji Sun Kubutar da Uba da ‘Yarsa Da Wani Mutum Hannun ‘Yan Bindiga a ...
Dakarun ‘Operation Forest Sanity’ a jiya Juma’a sun dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane tare da kubutar da wasu mutane uku da suka...
Kana Fama Da Ciwo Ƙasan Dunduniya Musamman Da Safe?
Ciwon "plantar fasciitis" rauni ne da yake samun rukunin tantanai da ke shimfiɗe a ƙasan tafin sawu. Wannan rukunin tantanai yana aiki ne a...
Canja sheƙa: Mun Karɓi Kurame Da ‘Yan Gudun Hijira a PDP—-Uwani Hamsal
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Daga Habu Rabeel, Gombe
A lokacin da zaben shekarar 2023 ke ta kara karatowa da ake...











