Pilgrimage: Kaduna Agency Vows To Address Challenges Assure 2023 Hitch Free Excersice—–ES
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
As a way of addressing some of the challenges been encountered during 2022 Hajj exercise, Kaduna state pilgrims walfare agency have...
National Senior Citizens Center Lauds Kebbi Govt On Payment Of Gratuity To Retirees
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
The National Senior Citizens Centre has commended Kebbi State Government for being a trailblazer in...
Shugabannin PDP Sun Shiga Ganawar Sirri Da ‘Yan Takarar Gwamnoninsu
Kwamitin Gudanarwar Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar sirri da yan takarar gwamna karkashin tutarta a fadin jihohin Najeriya 36.
Dukkan...
Rikicin PDP: A Kyale Wike Yayi Duk Abinda Ya Ga Dama—-Sule Lamido
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce babu wani laifi da aka yiwa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kuma a rabu da shi...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 25
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 25
Tana zaune ta buga uban tagumi, kowa...
‘Yan Sanda Sun Kama Barawon Da Ya Saci Mashin 15 a Asibitin UDUTH Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Rundunar ‘yan sandan jihar Sakkwato ta samu nasarar kama barawon da ya saci Mashin 15...
Zanyi duk mai yiwuwa wajen yaki da shan kwaya a Nijeriya– Aisha Buhari
Daga Ibrahim Hamisu, Kano.
Uwargidan shugaban Nijeriya Hajiya Aisha Buhari ta ce sai inda karfinta ya kare wajen yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi a...
Kwanan nan za mu sakar wa kamfanonin jiragen sama na waje dala miliyan 464...
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin ganin an gaggauta sakin dala miliyan 464 na kamfanonin jiragen...
Crude oil surveillance Contract: Northern Coliation backs Tampolo nocks counterpart
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The Coliation of Arewa Civil Societies groups has back the award of surveillance of crude oil pipeline by Nigerian National Petroleum...
Juya min magana a kai, ban ce zan baiwa jihohi ragamar jami’o’in gwamnatin tarayya...
Ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba zai miƙa wa gwamnatocin jihohin kasar ragamar tafiyar da jami'o'in gwamnatin tarayya...












