Gwamnan Bauchi  Ya Rabawa Manyan Sakatarori Sabbi Motoci Don Ƙarfafa Musu

0
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya raba sabbin motoci ga sabbin manyan sakatarorin ma'aikatu da hukumomin gwamnati da gamayyar ƙungiyoyin kwadago. Da yake...

Gwamnatin Yobe Ta Gyara Gadar-Katarko Wadda Ambaliyar Ruwa Ya Ruguza

0
  Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe.   Bayan sama da kwanaki uku ta na aiki tukuru, injiniyoyi a Ma’aikatar Ayyuka ta Yobe sun yi nasarar gyara Gadar Katarko,...

2023: Dan Takarar Gwamna A PDP Ya Yi Alkawarin Rage Talauci A Yobe

0
  Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe   Dan takarar gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar PDP Hon. Shariff Abdullahi, ya yi alkawarin bullo da tsare-tsare wajen rage radadin...

 ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Juma’a a Zamfara, Sun Sace Mutane Da Dama 

0
  'Yan bindiga a ranar Juma'a sun sace masallata masu tarin yawa daga Masallacin Juma'a na yankin Zugu dake karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara,...

Dubai Ta Hana Duk Wani Dan Najeriya Dan Kasa Da Shekaru 40 Shiga Kasar

0
  Gwamnatin Tarayya ta yi tsokacin kan halin da wasu yan Najeriya suka shiga yayinda aka tare su a tashar jirgin Dubai, haddadiyar daular Larabawa...

Zulum Ya Ziyarci Abdulsalam Abubakar a Jihar Neja

0
Daga Yusuf Abacha. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a yau Juma'a, ya ziyarci tsohon shugaban mulkin soja, Janar Abdussalami Abubakar a gidansa dake...

Yanda Za Ki Haɗa Chicken Souvlaki Mai Daɗin Gaske

0
 Chicken Souvlaki    INGREDIENTSPita BreadTomatoesRed OnionsRomaine or Iceberg LettuceTzatziki Sauce METHODDafarko zaki ɗauko plate ɗinki ki me kyau se ki ɗauko pita bread ɗinki,ki shimfiɗa kan plate...

HOW TO MAKE SPECIAL ONION CHICKEN SALAD

0
ONION CHICKEN SALAD INGREDIENTS4 cups cooked, shredded chicken (about the amount from a rotisserie chicken if you’re using one)1 cup diced celery1/2 cup chopped scallions1/2...

PDP Ta karɓi Shugabannin  Mazaɓar Ministan ‘Yan Sandan Nijeriya a Sakkwato

0
Daga cikin wadanda suka canza Shekar, sun hada da Sakatare jam'iyar APC na Mazabar Dingyadi Badawa,  Ummaru Hassan da mataimakin ma'aji Manu Abubakar da...

EFCC Na Binciken Gwamnan Zamfara Kan Amfani Da Kuɗin Al’umma Wajen Siyan Gidaje a...

0
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC tace tana binciken gwamnan Zamfara, Muhammad Bello Matawalle bisa zargin almundahana.  EFCC tace...