Ambaliyar Ruwa a Yobe: Hukumar SEMA ta tallafa wa magidanta sama 1000 a Nguru
Daga Muhammad Maitela, Damaturu.
Biyo bayan ibtila'in ambaliyar ruwan da ya jefa yankuna da dama a jihar Yobe cikin mawuyacin hali, Hukumar Bayar da Agajin...
Yarima Charles Ya Gaji Margayiya Sarauniyar Ingila Elizabeth Lokaci Kaɗan Bayan Mutuwarta
Rahotanni da su ke fito wa daga Masarautar Buckingham sun nuna cewa Yarima Charles ya zama Sarkin Ingila, bayan rasuwar mahaifiyarsa, Sarauniya Elizabeth ta...
Gwamna Tambuwal Ya Yi Murabus Kan Shugabancin Da Yake Yi
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Shugaban ƙungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP, Aminu Waziri Tambuwal, ya yi murabus daga kujerarsa, kamar yadda...
How To Make Special Beef Taco Meat
ONE WEEK WHATSAPP CLASS@BASAKKWACE'Z KITCHEN
Beef Taco Meat
INGREDIENTS2 pounds lean ground beef2 tablespoons chili powder1 teaspoon kosher salt1 1/2 teaspoons cumin1 teaspoon dried oregano1...
YANDA AKE HAƊA PIZZA NA ALFARMA
GIRKI ADON MACE
YANDA AKE HAƊA PIZZAAbubuwan hadawa (dough)
Filawa kofi dayaYeast cokali dayaBakar foda (baking powder) cokali dayaMan zaitun ko man gyada cokali ukuDan suga...
Tambuwal Advises KAEDCO On Billing System
Governor Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state has urged the Kaduna Electricity Distribution Company (KAEDCO) to adopt the metering system of billing instead of...
Ɗariƙar Tijjaniya Ta Yi Rashin Wani Babban Malami A Nijeriya
Duniyar musulunci tayi babban rashi Allah ya yiwa sarkin malaman Zuru Sheikh Abdulrahman Hamza Balarabe rasuwa.
Allah ya karbi rayuwar Sheikh Abdulrahman Hamza Balarabe Zuru...
Rikicin PDP Ya Fito Fili, Gwamnoni 8 Sun Kauracewa Taron Jam’iyya
Akalla gwamnonin jihohi takwas ne ba a gani ba a wajen wani taro na jam’iyyar PDP da aka shirya a ranar Laraba, 7 ga...
WANI GIDA: Labarin Soyayya Mai Matukar Rikitarwa, Fita Ta Daya
WANI GIDA
*(GIDAN GADO)*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*ZAINAB MUHAMMAD*
*(Indian Girl)*
*Alƙalami Writers Association*
*A.W.A*
*{Alƙalami yafi takobi Alƙalaminmu ƴancinmu,Rubutunmu basirarmu,Rubutu danci gaban al-umma}*
*Wannan littafi na Kud'ine akan 200 kacal ta hanyar turo...
The New PDP Publicity Secretary Has Resumed Office
The resumption followed a formal handing over by his predecessor, Hon. Abdullahi Yusuf Hausawa, who was appointed as Commissioner by Gov. Aminu Waziri Tambuwal.
In...












