Yadda Za Ki Gyara Jiki Da Carrot
Carrot waton Karas dai kamar yadda kowa ya sani yana cikin kayan marmari na lambu da ke inganta lafiyar jikin dan adam, mafi akasari...
Gwamna Wike Ya Yi Martani Ga Buhari Kan Hana Amfani Da Naira 1000 Da...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya soki matakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na haramta amfanin tsoffin takardun N500 da N1000 a jawabinsa na ranar...
Jam’iyyar APC ta bayyana kwarin gwiwa bisa goyon bayan da take samu a jihar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu.
Shugaban jam'iyyar APC na jihar Yobe, Alhaji Muhammed Gadaka ya nemi hadin kan dukkan magoya bayan jam'iyyar APC a Yobe ta...
Jikin ‘Yan Nijeriya Ya Yi Sanyi: Kotun Ƙoli Ta Ɗage Sauraron Ƙara Kan Wa’adin...
Kotun Ƙoli ta dage ci gaba da shari’ar musanyar takardun Naira na Babban Bankin Nijeriya, CBN, zuwa ranar Laraba 22 ga watan Fabrairu domin...
Matukar Gwamna Ya Dauki Gyaran Matsalar Tsaro Ba Tashi Ba Ce Harkar Ba Za...
Dan takarar Gwamna a jam'iyar ADP a Sakkwato Ibrahim Muhammad Liman Sifawa ya fadi yanda za a magance matsalar tsaro a jihohin Nijeriya in...
Tawagar Kamfen PDP Sun Samu Tarbo A Garin Tambuwal Cikin Sokoto
Gwamna Tambuwal da Uban Doma, sun Samu Gagarumin Tarbo daga Alummar Garin Tambuwal.
Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto.
A Cigaba da Zagayen da jamiyyu ke yi...
HAƊIN ALLAH Labarin Soyayya Mai Rikitarwa: Fita Ta 43
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 43
Ya jima yana wankan, domin ya ji daɗin ruwan sosai yadda...
Atiku Abubakar has been projected to win the 2023 Presidential Election
NewsOnline reports that a recent report on the 2023 presidential election in Nigeria has predicted that the People’s Democratic Party (PDP) candidate, Atiku Abubakar will...
Sokoto: Gidajen Mai, ‘Yan Kasuwa Da Bankuna Sun Dena Karbar Tsaffin Takardun Naira
Wasu masu gidanjen mai, yan kasuwa da kuma bankunan kasuwanci sun kauracewa umarnin kotun koli da kuma shawarwarin hukumomin kasa akan dokar sabon kudi,...
Matakai Uku Da Za Ku Bi Wajen Maida Tsoffin Naira Banki Duk Da Wa’adi...
Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa a ranar Talata gwamnan babban bankin ya jaddada cewa babu bukatar tsawaita wa'adin tsohon naira a Najeriya.
Emefiele ya...












