Oktoba: Zanga Zanga Ta Barke ana Tsaka da Bikin Ranar ‘Yanci 

0
Matasan Najeriya sun fito kan tituna domin fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa.  A birnin tarayya Abuja, matasan sun fito dauke da alluna da...

MƊD ta ƙaddamar da bugu biyu na “Muryoyin Sahel”

0
Ofishin babban jami'in Majalisar Ɗinkin Duniya na musamman a yankin Sahel, ta fara bugu biyu na "Muryoyin Sahel: Tattaunawa, Hanyoyi, da Magani" a kan...

Dubu 50 ne kuɗin sake buga shedar jarabawa—-NECO

0
Duk mai buƙatar a sake buga masa shedar jarrabawa sai ya suke mana N50,000 -NECO Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun sakandire ta kasa, NECO ta...

MAMAYA: Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 61—70

0
Last page 61--70       Aljana Raƙiyyatul Zayyanul murrash, tana sauka dajinsu ta yanke jiki ta faɗi cikin galabaita.   Sarki Zayyanul murrash yana zaune yana ganin dukkan abubuwan...

WATA UNGUWA: Fita Ta 17

0
BABI NA SHA BAKWAI   _RANAR WANKA BA A BOYON CIBI_   Tafiya take cikin ƙuncin da raɗaɗin zuciya, tuni idanunta suka makance bata ganin kowa bata ganin...

Security expert lauds CDS for establishing Theater Operation in North West

0
By Aminu Abdullahi Gusau. The Security expert, Muhammed Bello Bakyasuwa has commended the Chief of Defence Staff, Gen. Christopher Musa for making effort for the...

Shirin Zanga Zangar 1 ga Oktoba Ta Kankama, An Aika Sako ga ‘Yan Sanda 

0
  Wadanda suka shirya zanga-zangar #FearlessOctober1 sun bayyana cewa 'yan sanda, DSS da sojoji ba za su hana su gudanar da zanga-zangar ba kamar yadda...

WATA UNGUWA:Fita Ta 16

0
  BABI NA SHA SHIDA   DAWOWA DAGA LABARI   Bayan ficewar Baba Mudi daga gidan Inna ta koma kan tabarma ta zauna tana jin zogi a idonta a...

A shekara ɗaya an yi wa yara ƙanana 1,114 fyaɗe a Sakkwato

0
  Masu ruwa da tsaki a jihar Sakkwato sun yi tir da yanda harkar fyade ta yawaita a jihar,  abin damuwa ne kwarai musamman yanda...

An kori wani ɗan siyasa a gidansa bayan matarsa ta jinginar da shi 

0
An kori tsohon dan takarar Gwamnan jihar Benue na jam'iyyar ACC, Ewaoche Benjamin Obe daga gidansa bayan matar sa ta bada jinginar gidan don...