Gwamnatin tarayya ta amince da kashe Naira Biliyan 700 don gyara filin jirgin sama na Legas ya yin da na Kano aka ware masa...
  Kwamishinan Makamashi da albarkatun Man fetur na jihar Sakkwato Honarabul Sanusi Danfulani ya shirya zai karbar gayyatar da majalisar dokokin jiha ta yi masa,...
The African Democratic Congress (ADC) has condemned the recent “authoritarian actions” of Governor Umar Bago of Niger State, describing it as an assault on...
ANA BARIN HALAL....: *(Based on true life strory*) *STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE* *BISMILLAHI RAHMANIR- RAHIM* *PAGE* 15 Washegari muna tashi  muka raba kan mu, wasu sukahau gyaran...
Daya daga cikin hadiman tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai, ya bayyana damuwarsa kan salon shugabancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu,...
The Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP) has decried the low level of accountability among public office holders at the federal and state levels. Speaking...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika kyautar wasu sabbin motoci na aiki ga rundunar tsaron farin kaya (NSCDC), domin tallafa musu...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bayar da umarnin rufe gidan rediyon Badeggi FM da ke Minna tare da kwace lasisinsa da binciko...
A joint operation involving the Nigerian Military, Police, Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC), and local vigilantes has successfully rescued three kidnapped victims...
Bankin Raya Ci-gaban Afirka (AfDB) ya amince da ba wa Gwamnatin Jihar Sakkwato bashin Naira biliyan 70.4 domin inganta fannin kiwon lafiya. Wannan shiri na...