Daga Comrade Musa Garba Augie.   Kungiyar Plan International da ke zaman kanta a Najeriya, ta fitar da wani rahoton da ke nuna cewa akalla yara...
Daga: Abdul Ɗan Arewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Asabar, a Maiduguri, ya karɓi bakuncin masu aikin ‘Keke NAPEP’ inda a...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi kira ga mutane su zama masu...
Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga Daga: Comrade Musa Garba Augie. Wata sanarwa da mai taimaka wa ministan...
Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi ya kai ziyara a gidan gwamnatin jihar Rivers jim kaɗan bayan kammala taron Maulidin Sheikh AHMADU TIJJANI (RTA) na...
Alhaji Abubakar, mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Honarabul Nasiru Magarya ya mutu yayin da yake a tsare hannu masu garkuwa da mutane. Mahaifin Kakakin...
Wasu jagorori a jam'iyar PDP sun fara lallaɓar tsohon shugaban majalisar dattijai David Mark da tsohon gwamnan Kaduna Ahmed Maƙarfi da tsohon Gwamnan Jigawa...
Shugaba Buhari zai tafi ƙasar Habasha a ranar Lahadi Daga : Janaidu Amadu Doro. Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi kasar Habasha waton Ethopia  domin halartar taron...
  (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Shugaban kwamitin tsaro na Majalisar Dattawa...
“Idan kana da kyau ka kara da wanka” (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Kwalliyar Lalle musamman ga ’yan mata jigo ne...