Tambuwal Zai Karbo Bashin Biliyan Hudu Domin Rabawa Manoma a Sakkwato Gwamnatin jihar Sakkwato nan ba da jimawa za ta karbo bashin naira biliyan hudu...
  Daga Aminu Abdullahi Gusau.   An bayyana Alhaji  Abdullahi Abubakar A .A Gumbi a matsayin jagora na gari maihalin 'yan mazan jiya.   Hakan ya  fitone daga bakin...
  Mai martaba Sarkin Musulmi a lahadin data gabata ya nada sabbin sarautu guda 20 ga wasu manyan mutane a Sakkwato da wajenta bayan kwana...
Ko Kasan Amfanin JAN BAKI A Cikin  kwalliyar Mata?   Daga Rukayya Ibrahim Lawal JAN BAKI: Wani sinadari ne da ke ƙarawa kwalliyar mata kyau da armashi,...
Ganduje Ya Ba Da Kyautar Miliyan 10 Don Gina Makarantar Islamiyya    Gwamnan Jihar Kano, Drakta  Abdullahi Umar Ganduje, ya halarci bikin saukar karatun Al-Qur'ani Mai...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Honarabul Mani Maishinko Katami a lokacin yana Kwamishinan lamurran addini na jihar Sakkwato ya bayyana...
 Buhari Zai Tafi Saudiyya Ranar Litinin Halartar Taron Zuba Jari  Daga: Comrade Musa Garba Augie. Fadar shugaban cikin wata sanarwa ta ce Buhari zai halarci babban...
'Yan Sanda A Kano Sun Cafke Masu Safarar Fetur Ga 'Yan Bindigar Katsina Daga muhammad  Ibrahim, Kano Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ta cafke...
  (adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); ..."Arewa Media Writers" tana kira ga gwamnatin Jihar Kano da su duba yunkurin cutarwa da...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon Dan majalisar dokokin jihar Sakkwato jigo a jam'iyar APC Honarabul Malami Muhammad Galadanchi wanda...