(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
An kira ga al'ummar jihar Naija da su cigaba da baiwa jami'an tsaro hadin...
Daga Muhammad Kwairi Waziri
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati, EFCC, ta tsare uwar gidan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje,...
Malaman makarantun firamare da ma'aikatan kananan hukumomi a jihar Taraba na ci gaba da kokawa kan rashin biyan albashi na tsawon watanni shida.
Wannan na...
Daga Comrade Musa Garba Augie.
Kungiyar Plan International da ke zaman kanta a Najeriya, ta fitar da wani rahoton da ke nuna cewa akalla yara...
Daga: Abdul Ɗan Arewa
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Asabar, a Maiduguri, ya karɓi bakuncin masu aikin ‘Keke NAPEP’ inda a...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi kira ga mutane su zama masu...
Ministan Tsaron Nijeriya Ya Ƙaryata Hoton Da Aka Ce Shi Ne Ɗauke Da Bindiga
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Wata sanarwa da mai taimaka wa ministan...
Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi ya kai ziyara a gidan gwamnatin jihar Rivers jim kaɗan bayan kammala taron Maulidin Sheikh AHMADU TIJJANI (RTA) na...
Alhaji Abubakar, mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Honarabul Nasiru Magarya ya mutu yayin da yake a tsare hannu masu garkuwa da mutane.
Mahaifin Kakakin...
Wasu jagorori a jam'iyar PDP sun fara lallaɓar tsohon shugaban majalisar dattijai David Mark da tsohon gwamnan Kaduna Ahmed Maƙarfi da tsohon Gwamnan Jigawa...












