Shugaban kwamitin tsaro na majalisar Dattawa ta ƙasa kana Sanata Mai wakiltar sokoto ta Arewa, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yamman Sokoto ya yi...
Hukumar zabe ta Najeriya ta ce ba za a yi zabe a cibiyoyi kusan 240 ba a jihohi 28 a kasar lokacin zabukan da...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Daruruwan yan dabar siyasa sun kawo cikas a yakin neman zaben jam'iyyar APC na shiyya ta uku (Zome C), da yammacin...
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Yan bindiga a Najeriya sun katse hanyar Minna zuwa Abuja inda suka kashe baturen 'yan sanda da ake kira DPO Mukhtar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata Ahmed Ibrahim Lawan ya tallafa wa yan kasuwar Nguru da ke jihar Yobe da kyautar naira...
Dan takarar Sanatan Sakkwato ta Gabas a jam’iyar APC Alhaji Ibrahim Lamido ya bayyana wanda yake ganin ya dace ya jagoranci Nijeriya ganin halin...
By Aminu Abdullahi Gusau. Governor Bello Muhammed  Matawalle of Zamfara has said that anyone who refuses to accept the old currency notes of two hundred,...
MRS BASAKKWACE KITCHEN   DOUGHNUTS RECIPES INGREDIENTS  3 cups of all purpose flour 4 tablespoon of sugar  1 tablespoon of salt  1 tablespoon of instant yeast  1 egg 2 tablespoon of butter 1...
   Taron Majalisar Ƙoli ta Ƙasa,  dokkasar wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a yau Juma’a, ya bayar da goyon bayansa ga manufar sake...
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku suka shigar...