Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Yan bindiga a Najeriya sun katse hanyar Minna zuwa Abuja inda suka kashe baturen 'yan sanda da ake kira DPO Mukhtar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu.
Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata Ahmed Ibrahim Lawan ya tallafa wa yan kasuwar Nguru da ke jihar Yobe da kyautar naira...
Dan takarar Sanatan Sakkwato ta Gabas a jam’iyar APC Alhaji Ibrahim Lamido ya bayyana wanda yake ganin ya dace ya jagoranci Nijeriya ganin halin...
By Aminu Abdullahi Gusau.
Governor Bello Muhammed Matawalle of Zamfara has said that anyone who refuses to accept the old currency notes of two hundred,...
MRS BASAKKWACE KITCHEN
DOUGHNUTS RECIPES
INGREDIENTS
3 cups of all purpose flour
4 tablespoon of sugar
1 tablespoon of salt
1 tablespoon of instant yeast
1 egg
2 tablespoon of butter
1...
Taron Majalisar Ƙoli ta Ƙasa, dokkasar wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a yau Juma’a, ya bayar da goyon bayansa ga manufar sake...
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku suka shigar...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu.
Gamayyar kungiyoyin matasan jam'iyyar APC 218 (COYAPO), a jihar Yobe suka gudanar da gangamin taron jaddada goyon bayan su ga jam'iyyar...
Mataimakin Gwamnan jihar Sakkwato Honarabul Manir Muhammad Dan'iya ya nisanta kan shi da barin jam'iyarsa ta PDP.
Barin jam'iyar ya fito a wata takardar da...
Mataimakin Gwamnan jihar Sakkwato Honarabul Manir Muhammad Dan'iya ya bar jam'iyarsa ta PDP.
Barin jam'iyar ya fito a wata takardar da ya sanyawa hannu dake...











