Matasa masu kishin tafiyar siyasar tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa sun nemi da ya dawo harkar siyasa gadan-gadan bayan ya sanar da...
Wasu fusatattaun matasa sun fasa rumbun adana abinci na gwamnati da ke unguwar Gwagwa a Abuja, babban birnin Najeriya, tare da yin wawason kayan...
By Nabila Khamis.
The Commandant-General of the Nigeria Security and Civil Defence Corps, NSCDC, Dr Ahmed Audi, has disclosed that intelligence reports indicated that criminals...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nimet ta lissafo wasu jihohi a ƙasar da suke cikin haɗarin kamuwa da cutar sanƙarau.
A shafinta na X,...
A yammacin Assabar nan ne 'yan bindiga suka shiga garin Safana ta Jahar Katsina, inda suka shiga har cikin garin suka watse mutane.
Al'umma suka...
Majalisar dokokin jihar Sakkwato ta 10, ta shawarci Gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu ta fadada ciyarwar azumin Ramadan da gwamnati ke yi...
'Yan Bindinga masu satar mutane sun tilasta wa al'ummar wasu garuruwa a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya yin gudun hijira.
Yanbindigar sun...
The Keebi State Governor, Comrade Dr Nasir Idris, Kauran Gwandu has reiterated the readiness of his administration to partner and support the Nigeria Security...
By Aminu Abdullahi Gusau.
Governor Dauda Lawal was commended by the Minister of Works, Mr David Umahi, for his administration's remarkable progress in urban renewal...
Rahotanni daga jihar Zamfara da ke arewacin ƙasar na cewa aƙalla mutum 30 ne wasu ‘yan bindiga suka sace a ranar Alhamis a wani...











