Babban bankin Najeriya (CBN) ya sake gyara fasalin farashin harajin shigo da kayayyaki zuwa Najeriya ta iyakokin ruwa da tudu.  Harajin na kwastam kudade ne...
Abubuwan da Ake Bukata su ne:1. Powdered Milk2. Condensed Milk3. Plain Yoghurt4. Food Color (Pink)5. Strawberry Flavor6. Boiled Water7. Bowl8. WhiskNa Saka Matakan acikin...
Jami’an tsaron da gwamnatin Sakkwato ta kafa domin taya jami’an tsaron kasa yakar ‘yan bindiga da suka addabi jihar da kewayenta, sai dai tun...
Ƴan bindigan daji sun kai farmaki kauyuka biyu da aka sansu da sana'ar noma a jihar Zamfara kuna sun kashe manoma aƙalla 30.    Rahoton jaridar...
  Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa matakan da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya.  Bagudu ya ce matakin cire tallafin mai da Tinubu...
Kwamitin bincike da gwamnatin Sakkwato ta kafa ya  gargaɗi tsohon mataimakin gwamna Alhaji Manir Muhammad Dan'iya a karo na karshe  da ya  bayyana a...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD. yayi kira ga Kwamitin daya kafa wanda zai gudanar da ayyukan aikin Hajji na shekarar 2024...
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhamma Sa'ad Abubakar na uku ya shawarci 'yan Najeriya da su fahimci ƙalubalen da ke gabansu domin tunkarar su. Sultan ɗin dai...
Farin ciki ya mamaye al'ummar yankin Sokoto, Kebbi da Zamfara a lokacin da labarin amincewar  zama Farfesa ga Hajiya Aisha Bawaya sami mutane. Majalisar jami'ar...
Majalisar wakilai ta umarci babban bankin kasa da ya dakatar da aiwatar da harajin 0.5 % na tsaro ta yanar gizo kan hada-hadar kudi. Wannan...