Kwamitin da  Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ta kafa kan bincikar yadda tsohuwar gwamnatin jiha karkashin kulawar Sanaata Aminu Waziri Tambuwal...
A yau ranar Alhamis wasu jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) suka mamaye fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a daidai lokacin...
Farinciki ya mamaye mutanen da ke kan iyakokin kasar Nijar da Nijeriya bayan da gwamnatin Nijar ta bude bodar ta da Nijeriya sati daya...
Shugaban ƙasar Iran,Ebrahim Raisi ya rasu bayan da wani jirgi mai dauke ungulu ya faɗi da shi da sauran jami'an gwamnati a wani jeji...
Page 18   Gaba ɗaya islamiyyar ta hargitse yanda malam Aminu ke ta jibgar Bilkisu tamkar ya samu wani ƙato a filin dambe suna dambacewa. Ita...
  Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya yi martani kan cece-kucen da ake yi game aurar da marayu mata a Niger.  Shehin malamin ya caccaki Ministar...
  Tsofaffin gwamnonin jihar Zamfara huɗu sun yi wata ganarwar sirri domin tattauna yadda za a magance matsalar tsaro da ke addabar jihar. Cikin wata sanarwa...
Kawo yanzu Mun cimma Nasarar Kawo Karshen ta'addanci a jihar Katsina da kaso saba'in 70 ~Gwamna Radda Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce...
Kwamitin malaman addinin musulunci na Najeriya ya goyi bayan auren marayu 100 da kakakin majalisar dokokin jihar Neja ya ƙuduri aniyar ɗaukar nauyi. Cikin wata...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Nijeriya Alhaji Atiku Abubakar ya ce magoya bayan jam'iyar PDP ne za su yanke shawarar makomarsu kan babban zaɓen 2027...