Shugaban kasa Bola Tinubu ya ya ba da sanarwar nada sabon sakatare a hukumar tattara kudi asusun 'yan sanda mukamin ya soma nan take.
Sabon...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS, ta ce farashin kayan masarufi a Najeriya sun yi tashin gwauron zabo idan aka kwatanta farashinsu da shekarar da...
Aƙalla mutum 50 aka kashe sannan aka sace wasu da ba a san adadinsu ba sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai a jihar...
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu ya ƙara wa'adin mulki ga shugabannin ƙananan hukumomin jahar su 23 kamar yadda dokar ƙananan hukumomi da aka...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna
Network of Peace Journalists Kaduna (NPJK) has commended the Joint Initiative for Strategic Religious Action (JISRA) for organizing a two-day media...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce shi matsayar sa ita ce cewa ba ya nuna adawa da baiwa ƙananan hukumomi cin gashin...
A yau ne za a kammala tattaunawa kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata da ake yi tsakanin Gwamnatin Tarayya da ƙungiyar ƙwadago, yayin da shugabannin...
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace...
Hadiza Gabon a cikin shirin da take gayyatar fitattu a bangarori daban-daban na Ganin Room Talk Show, ta ce idan mutum ya shiga fim,...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya, NDLEA ta ce jami'an ta sun kama kwalba 175,000 ta miyagun ƙwayoyi da maganin tari...












