'Yan sanda sun kama wata mata da ake zargi da sayen kayan abinci da jabun kuɗi a kasuwar Oregbeni cikin Benin City jihar Edo.
An...
'Yan bindiga sun halaka mutane hudu tare da yin garkuwa da wasu mutum 150, ciki har da jarirai 'yan watanni shida da takwas.
Wannan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu.
Sabbin masarautun masu daraja ta biyu da za su yi aiki...
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisa ta tsige ɗan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar Yabo da Shagari, Umar Yusuf Yabo.
Kotun ta kuma umarci Umar...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya kaddamar da shirin noma na 2024 domin taimakawa manoma da takin zamani a farashi mai rahusa.
Gwamnan ya bayyana...
Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya
Gwamnatin Nijeriya ta ba da tallafin manyan motoci(trucks) 20 na shinkafa...
Jam'iyar APC shiyyar Arewa ta tsakiya ta yi gargadi kan shirin da wasu kungiyoyi da daidaikun mutane keyi na shirya zanga-zangar adawa da gwamnatin...
Babbar Kotun Kano ta umarci sarakunan masarautun jihar da aka tube da su mayar mata da duk wani kaya mallakar gwamnati da ke hannunsu.
Da...
Ƴan bindiga sun saka harajin kusan N200m kan wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara. Galibin ƙauyukan da abin ya shafa su...
Page 21
Cikin kwanciyar hankali Bilkisu ke barcinta, wanda rabon da tayi irinsa tun kafin tai arba da karen da ta kora a islamiyyar su,...











