Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Isa Honarabul Habibu Halilu Modachi ya ce kudirin dokar da aka kawo a gaban majalisa baya da...
Aƙalla masu zanga-zangar nuna adawa da ƙarin haraji a Kenya 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a birnin Nairobi bayan da suka mamaye harabar...
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin...
Yayin da Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma da Majalisar Dinkin Duniya a Nijeriya ke yunkurin tabbatar da dorewar zaman lafiya a yankin, babban jami’in...
Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, ya gargadi Gwamnan Jihar Sakkwato kan yunkurinsa na tsige Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar.
Shettima ya bayyana cewa darajar...
Jam'iya mai mulki a jihar Sakkwato APC ta soma samun rashin jituwa tsakaninta da wasu mambobin ta in da ake zargin Sanata Ibrahim Lamido...
Gwamnatin jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce za ta fara aikin rushe katangar gidan Sarki na Nasarawa da Sarkin Kano na 15 Aminu...
Babbar Kotun Taraiya dake zaman ta a jihar Kano ta soke dokar da ta rushe masaurutun Kano wadda ta dawo da Sarki Muhammadu Sanusi...
*NA BATA GOMA....!*
*5STARS EXPENSIVE COMPANY*
*RUBUTAWA; MARYAM IBRAHIM (DOCTOR MARYAMAH)*
*Bisimillahir Rahmanir Rahim*
*Shafi na farko.*
'Matsanancin laushin dake ƙara ratsa dukkan sassan jikina shi ne ummul'aba'isan ƙara...
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi kira ga jam'iyar adawa a jihar PDP ta daina fadin abin da mataimakin Gwamnan jihar Sanata Umar Abubakar Tafida...











