Gwamnatin jihar Katsina ta hada gwiwa da hukumar SMEDAN domin bayar da lamunin Naira biliyan 1 ga kananan ‘yan kasuwa a jihar.  Gwamnatin Katsina ta...
  Gwamnan Sakkwato Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto ya ce gwamnatinsa nan ba da jimawa ba za ta fara ba da tallafin kudi ga 'yan kasuwa...
  Gwamnan Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya gargadi jagororin hukumar malamai na ƙananan hukumomi da suka yi sama da faɗi da kuɗin goron Sallah...
 Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban Gidauniyar IRM dake...
NANS Deputy Senate President, Jibril Aminu, presenting ''An Icon Humanitarian Service' award on Ibrahim Ridwan    The National Association of Nigerian Students (NANS), in collaboration with...
Kwamishinan shari'a na jihar Sakkwato Muhammad Nasiru Binji ya ce Sarkin musulmi ba ya da hurumin da zai nada hakimai da uwayen kasa ba...
Hukumomin lardin Sindh na Pakistan sun haramta wa malaman addinin Musulunci fiye da 140 yin wa'azi har na tsawo wata biyu. Hukumomin sun ce sun...
  Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya ayyana ranar Lahadi ta zama 1 ga watan Muharram na sabuwar shekarar musulunci ta 1446 bayan...
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya samu gagarumar tarba a lokacin da ya dawo gida bayan tafiyar da ya yi a wajen jiha. Mutane sun...
Kwamishinan lamurran kananan  hukumomi da sarakuna Alhaji Ibraahim Adare ya ba da tabbacin in dokar da ke gaban majalisar dokokin jiha ta samu amincewa...