Rahotanni daga jihar Neja na cewa a yanzu haka ƴan bindiga da dama na zaune a cikin gidajen al’ummar garin Allawa , kuma su...
Gov. Ahmed Aliyu of Sokoto State on Wednesday visited Dundaye community where a boat mishap claimed the lives of five persons over the weekend. During...
Jaridar LEADERSHIP ta rawaito rundunar ƴan sandan jihar Katsina na tabbatar da mutuwar hadimin Gwamnan jihar, Sanusi Gyaza. Rundunar  ta bakin jami'in hulda da jama'a...
Jami'an hukumar yaki da masu ta'ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya, sun kama wani fasinja a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe International Airport,...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya musanta cewa yana da masaniya kan zargin bada kwangilar samar da magunguna ga kananan hukumomi 44 na...
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Bauchi, ta lashe zaɓen shugabannin ƙananan hukumomin jihar 20 da aka gudanar ranar Asabar 17 ga watan Agusta. Shugaban hukumar...
Wata mata da 'ya'yanta biyar sun rasu gaba daya bayan da suka ci dan'wake, a kauyen Karkari da ke karamar hukumar Gwarzo a jihar...
Hukumomi a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya sun ce ambaliya ruwa ta haddasa asarar rayukan aalla mutum takwas da rushewar gideje a yankin...
By Ibrahim Hamisu, Kano. The management and staff of Newskeeper Media Consult (NMC) has extended it's warm felicitations to the former Nigeria's Military President Ibrahim...
Shugaban ƙaramar hukumar Illela ta jihar Sakkwato Alhaji Sahabi Wakili ya sanar da cewa Ambaliyar ruwa ta tayar da gidaje sama da 300 a...