Gwamnatin jihar kogi ta yi magana kan cece-kuce da ake yi bayan ganin Gwamna Usman Ododo a taron PDP.  Gwamnatin ta ce har zuwa yanzu...
  Shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta Najeriya, Ahmed Rufai Abubakar ya sanar da ajiye muƙaminsa.   Yayin da ya ke jawabi ga maneman a fadar shugaban...
Bayan kisan gillar da aka yiwa Sarkin Gobir Alhaji Isa Muhammad Bawa, 'yan bindiga sun sake sace wasu mutane sama da 150 a yankin...
Jamiyyar PDP a Najeriya ta shirya kwace mulkin Najeriya a zaben 2027 da muke tunkara. Gwamnonin jam'iyyar ne a Najeriya suka bayyana haka inda suka...
Sokoto State Peoples Democratic Party, PDP wish to heatly conguratulates Hon. Umar Yusuf Yabo member Representating Yabo / Shagari Federal Consituency , over his...
The police high command has confirmed the release of 20 medical students who were abducted en route to Enugu from Benue State. The police also...
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70 ga ma'aikatanta. Rahotanni sun tabbatar da cewa ma'aikata sun karbi albashin su...
Daga Abbas Yakubu Yaura. Gwamnatin Mali ta ayyana dokar ta-ɓaci kan ambaliyar ruwa bayan mutuwar mutum sama da 30 tare da shafar wasu mutanen 47,000,...
Governor Ahmadu Umaru Fintiri of Adamawa State has commenced payment of the N70,000 minimum wage approved by the Federal Government. President Bola Tinubu had signed...
  Wasu ƙungiyoyin 'yan Arewa biyu, RAID da NRM, sun yi Allah wadai da kisan Sarkin Gobir kuma hakimin Gatawa a jihar Sakkawato, Isa Muhammad...