Asusun raya limi na jihar Sokoto ya zaɓi ɗalibai mata 151 daga makarantu daban-daban na jihar, inda yake ba su horo kan yadda za...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira da a kori shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu.
Obasanjo ya...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi ikirarin cewa ana shirin yi wa Arewa mulkin mallaka...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta bayyana Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jam’iyyar All Progressives Congress, APC, a matsayin wanda ya lashe...
Gwamnatin Kebbi ta karyata zargin tallafawa ayyukan hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba
Kwamishinan ma’adanai na jihar, Haliru Aliyu-Wasagu, wanda ya bayyana hakan a wani...
The Chief Imam of Minna, Niger State capital, Sheikh Isah Ibrahim Fari, is dead.
Fari who served as the Chief Imam of Minna for over...
An gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Zamfara a yau Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024.
Sai dai al'umma da dama ba su fito...
Gwamnatin Kebbi ta ƙaryata labarin ɓarayin daji sun karɓe ikon wani ƙauye a Jihar
Daga Sani Twoeffect Yawuri
Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Umar Abubakar Tafida...
PAGE 40
SECOND TO THE LAST PAGE
BABI NA ARBA'IN
"Bangane ba, ya aka yi kasan sunanta baby? Ƙanwata ce fa, me kake cewa ta shirya? A'ina...
Gwamnatin jihar Sokoto ta kaddamar da babura 1,000 da masu kafa uku 500 da za ta sayar wa al’ummar jihar kan farashi mai rahusa.
Wannan...












