Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya amince da baiwa ko wanne shugaban makarantar sakandare a jihar Naira dubu 200 a matsayin alawus a...
Daya daga cikin Jigogin jam'iyar PDP a jihar Sakkwato Honarabul Buhari Sidi Attahiru ya yi magana kan Sanata Ibrahim Lamido da yadda yake ganin...
Al’ummar Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West ta jihar Delta sun shiga yanayi na jimami bayan tashin hankalin da ya danganci rikicin kungiyoyin...
Wata ƴansanda a Jihar Edo da aka kora , Sifeto Edith Uduma, ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta bayan da aka kore ta...
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasan Najeriya da ɗalibai su guji amfani da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi, yana mai...
Sokoto State Government says it is ready to partner with Saudi Arabia in the propagation of Islam.
Gov. Ahmed Aliyu gave this assurance when he...
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi watsi da kudurin dokar sake fasalin haraji, tare da gargadin cewa yana barazana ga hadin kan kasa. Kungiyar...
To enhance policing across the 44 Local Government Areas (LGAs) of Kano State, I facilitated 1,000 motorcycles to the Kano State Police Command today.
The...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bayyana abin da ya kamata Sokoto ta koya daga makwabciyarta jihar Kebbi. Sarkin Musulmin ya...
Dan majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Zuru Fakai Danko Wasagu Sakaba da ke jihar Kebbi Hon Kabir Tukura ya kaddamar da rabon kudin...











