Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta ba da tallafin manyan motoci(trucks) 20 na shinkafa ga gwamnoni 36 hadi da birnin tarayya Abuja domin a rabawa mutanen Nijeriya.

A lokacin yi wa manema labarai bayan fitowa a taron majalisar zartarwa ta ƙasa a Litinin ministan yada labarai na ƙasa Muhammad Idris ya ce shinkafar za a rabawa mabuƙata ne.

Ya ce gwamnati ta himmatu wurin tabbatar da mutanen kasa sun samu abinci a gidajensu.