Gwamnatin Kebbi ta karyata zargin tallafawa ayyukan hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba
Gwamnatin Kebbi ta karyata zargin tallafawa ayyukan hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba
Kwamishinan ma’adanai na jihar, Haliru Aliyu-Wasagu, wanda ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a Birnin Kebbi ranar Lahadi, ya yi watsi da rahoton a matsayin na bogi, da sharri, da kuma wani yunkuri na karkatar da kokarin gwamnati mai ci na mayar da jihar.
Yace. tattaunawar ita ce ta karyata rahoton kwanan nan ta yanar gizo da www.truthng.com ya buga, wanda ya yi zargin cewa gwamnatin Kebbi na tallafa wa ayyukan hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a Libata, a karamar hukumar Ngaski.
Abbakar Aleeyu Anache
managarciya